Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.
August 13, 2019Taba Ka Lashe: 07.08.2019Taron 'yan Nijar mazauna kasar Beljiyam albarkacin zagayowar ranar samun 'yancin kan Nijar....more10minPlay
August 06, 2019Taba Ka Lashe: 31.07.2019Nazarin hanyoyin inganta harkar ilimi musamman na firamare da sakandare a Jihar Yobe da ke a shiyyar Arewa maso gabashin Tarayyar Najeriya....more10minPlay
July 31, 2019Taba Ka Lashe: 24.07.2019Waiwaye kan cika shekaru 50 da harba Kumbon Apollo 11 da ya kai dan Adam na farko da ya sanya kafarsa kan duniyar wata a ranar 20 ga watan Yulin 1969....more10minPlay
July 23, 2019Matsalar tabarbarewar tarbiyyaTabarbarewar tarbiyya a wannan zamani ya zaburar da al'umma yin hobbasa don yi wa tufkar hanci ta hanyar hada hannu wuri guda da wadanda lamarin ya shafa don daukar mataki...more10minPlay
July 16, 2019Taba Ka Lashe: 10.07.2019A bana aka cika shekaru 100 caf da kafa makarantar fasahar gine-gine da aka fi sani da Bauhaus, wanda Walter Gropius ya kafa a shekarar 1919 a birnin Weimar na nan Jamus....more10minPlay
July 02, 2019Shirin Taba Ka Lashe: 26.06.2019Hukumar Raya Al'adu da Bunkasa Ilimi ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta sanya birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar cikin birnin da ya shiga kundin tarihi. Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
June 17, 2019Taba Ka Lashe 06.06.2019Tallafin da matasa marubutan litattafai su ke iya bayar wa ga al'umma a kasashen Afirka...more11minPlay
June 04, 2019Taba Ka Lashe 29.05.2019Duba shirye-shiryen karamar sallah musamman a garin Katsina da ke Najeriya da kuma Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
May 28, 2019Taba Ka Lashe: 22.05.2019A Siriya, an ceto wani bangare na kayakin tarihin masu daraja da 'yan ta'adda na kungiyar IS suka lalata, inda yanzu haka ma kwararrun masana ke aiki tukuru na gyara wadannan kayayyaki....more10minPlay
May 21, 2019Taba Ka Lashe(15.05.2019)Shirin ya duba tarihin rayuwar Sharif Rabi'u Usman Baba shahararren mawakin begen Manzon Allah wanda Allah ya yi wa rassuwa a wannan wata na Mayu a birnin Kano na Tarayyar Najeriya....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.