Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.
February 16, 2019Taba Ka Lashe: 13.02.2019Kaddamar da shiri na yafe wa juna tsakanin al'ummomin jihar Filato bayan shafe fiye da shekaru 17, da jihar ta yi fama da tashe-tashen hankula....more10minPlay
February 09, 2019Taba Ka Lashe: 06.02.2019Tsofon garin Agadez ya shiga layin wurare masu tarihi na duniya inda ya samu gyaran fuska na gidaje 100 da aka yi masu gyara a gargajiyance don tattalin kayan tarihin da ke dauke a cikinsu....more10minPlay
February 04, 2019Taba Ka Lashe: 30.01.2019Bacewar al'adar tsagen fuska da ke bambamta kabilu a yankin Gaya na Nijar....more10minPlay
January 25, 2019Taba Ka Lashe: 23.01.2019Baje kolin kayan tarihin masarautar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
January 24, 2019Taba Ka Lashe: 16.01.2019Yadda daya daga cikin sana'o'in Hausa na dauri wato Wanzanci, da zamani ya mamaye ke neman kawo karshen wannan sana'a da ta dade tana tasiri tsakanin al'uma....more10minPlay
January 10, 2019Taba Ka Lashe: 02.01.2019Masarautar Maradi na da dadaden tarihi a fuskar masarautu na Nijar, masarautar na da tsari na zabe wanda gungun mutane hudu ke zaben sarkin wadanda suka hada da Galadima da 'Yandaka da Kaura da kuma Durbi....more10minPlay
January 02, 2019Taba Ka Lashe: 26.12.2018Muhimmancin yin guda a lokutan bukukuwa a kasar Hausa....more10minPlay
December 21, 2018Taba Ka Lashe: 19.12.2018Shirye-shiryen bikin Kirsmetti a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya mai fama da rikici na masu tada kayar baya....more10minPlay
December 18, 2018Taba Ka Lashe: 12.12.2018Kaddamar da cibiyar hadin gwiwa da za ta raya tare kuma da bunkasa harkokin wakoki da mawakan Afirka zalla mai suna African Music Confederation....more10minPlay
December 15, 2018Taba Ka Lashe: 5.12.2018Shirin ya duba yadda ake gudana da bikin Maulidi da ake yi kowace shekara domin tunawa da ranar zagayowar haihuwar manzon tsira Annabin Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.