Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.
April 30, 2019Taba Ka Lashe: 24.04.2019Marubuci dan Najeriya, El-Nathan John ya rubuta littafi da ya duba yadda rikice-rikicen Boko Haram suka shafi rayuwa da zamantakewa da kuma tattalin arzikin al'umma a arewacin Najeriya....more10minPlay
April 09, 2019Taba Ka Lashe (3.04.2019)Wasan kade-kaden zamani domin bunkasa al'adun kasashen biyu na hadin gwiwar makadan zamani na kasashen Nijar da Habasha ko Ethiopia wato Pan-African Pentatonica birnin Yamai babban birnin kasar Nijar...more10minPlay
April 02, 2019Taba Ka Lashe(27+28.03.2019)A daidai lokacin da ake bikin ranar tatsunniya ta MDD, shirin ya duba tasirin tatsunniya a rayuwar da da ta yanzu a cikin tsarin zamantakewar al'umma musamman a Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
March 26, 2019Taba Ka Lashe(20+21.03.2019)Kasar Armenia da ke a Turai ta bayar da mafaka ga dubunna 'yan Siriya 'yan asalin kasar ta Armenia da ke da zaune shekaru da dama a aksar Siriyar....more10minPlay
March 19, 2019Taba Ka Lashe: 13.03.2019Kokarin farfado da al'adun gargajiya a Zazzau....more10minPlay
March 12, 2019Taba Ka Lashe (6.03.2019)Yaye dai dadaddiyar al’ada ce a kasar hausa, wadda da zarar jariri ko jaririya sun kai wasu watanni to za a rabasu da nonon uwa, inda za a kaishi dangin uwa ko uba wato kakarsa ko kuma a gurin wata a dangin domin cigaba da kulawa....more10minPlay
March 04, 2019Taba Ka Lashe: 27.02.2019Kudancin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya na daga cikin wurare da ke fuskantar barazanar bacewar harshen uwa a duniya. A yankin dai harshen Hausa ya mamaye kusan dukkan harsunan al'umomin yankin....more10minPlay
February 22, 2019Taba Ka Lashe: 20.02.2019Masarautar Foumban da ke yammacin kamaru na raya al'adu irin na kasar Hausa duk da cewa suna da al'adu da suka gada daka kakanni....more10minPlay
February 16, 2019Taba Ka Lashe: 13.02.2019Kaddamar da shiri na yafe wa juna tsakanin al'ummomin jihar Filato bayan shafe fiye da shekaru 17, da jihar ta yi fama da tashe-tashen hankula....more10minPlay
February 09, 2019Taba Ka Lashe: 06.02.2019Tsofon garin Agadez ya shiga layin wurare masu tarihi na duniya inda ya samu gyaran fuska na gidaje 100 da aka yi masu gyara a gargajiyance don tattalin kayan tarihin da ke dauke a cikinsu....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.