Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 398 episodes available.
July 02, 2019Shirin Taba Ka Lashe: 26.06.2019Hukumar Raya Al'adu da Bunkasa Ilimi ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta sanya birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar cikin birnin da ya shiga kundin tarihi. Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
June 17, 2019Taba Ka Lashe 06.06.2019Tallafin da matasa marubutan litattafai su ke iya bayar wa ga al'umma a kasashen Afirka...more11minPlay
June 04, 2019Taba Ka Lashe 29.05.2019Duba shirye-shiryen karamar sallah musamman a garin Katsina da ke Najeriya da kuma Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
May 28, 2019Taba Ka Lashe: 22.05.2019A Siriya, an ceto wani bangare na kayakin tarihin masu daraja da 'yan ta'adda na kungiyar IS suka lalata, inda yanzu haka ma kwararrun masana ke aiki tukuru na gyara wadannan kayayyaki....more10minPlay
May 21, 2019Taba Ka Lashe(15.05.2019)Shirin ya duba tarihin rayuwar Sharif Rabi'u Usman Baba shahararren mawakin begen Manzon Allah wanda Allah ya yi wa rassuwa a wannan wata na Mayu a birnin Kano na Tarayyar Najeriya....more10minPlay
May 14, 2019Shirin Taba Ka Lashe ya leka AdamawaKo kun san yadda kabilar Yandam da ke jihar Adamawan Najeriya ke gudanar da bukukuwansu na al'ada? Ku biyo mu a cikin shirn na Taba Ka Lashe....more10minPlay
May 07, 2019Taba Ka Lashe 01.05.2019Shirin na wannan mako ya duba yadda al'ummar Musulmi ke shirye-shiryen tarbon azumin watan Ramadana a kasashen Nijar da Najeriya da kuma falalar da ke tattare da wannan wata....more10minPlay
April 30, 2019Taba Ka Lashe: 24.04.2019Marubuci dan Najeriya, El-Nathan John ya rubuta littafi da ya duba yadda rikice-rikicen Boko Haram suka shafi rayuwa da zamantakewa da kuma tattalin arzikin al'umma a arewacin Najeriya....more10minPlay
April 09, 2019Taba Ka Lashe (3.04.2019)Wasan kade-kaden zamani domin bunkasa al'adun kasashen biyu na hadin gwiwar makadan zamani na kasashen Nijar da Habasha ko Ethiopia wato Pan-African Pentatonica birnin Yamai babban birnin kasar Nijar...more10minPlay
April 02, 2019Taba Ka Lashe(27+28.03.2019)A daidai lokacin da ake bikin ranar tatsunniya ta MDD, shirin ya duba tasirin tatsunniya a rayuwar da da ta yanzu a cikin tsarin zamantakewar al'umma musamman a Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 398 episodes available.