Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.
June 09, 2018Taba Ka Lashe: 06.06.2018Alakar da ta janyo wasa tsakanin al'ummomin Guddurawa da Hadejawa a arewacin Najeriya....more10minPlay
June 01, 2018Taba Ka Lashe: 30.05.2018Sha'awar son koyon harshen Hausa a tsakanin Jamusawa. Mun kuma ziyarci jami”ar birnin Kolon da ke Jamus, inda ake koyar da harshen na Hausa....more10minPlay
May 25, 2018Taba Ka Lashe: 23.05.2018Kasuwar kayan bukata na hannu ko kuma second hand a Bonn, inda masu karamin karfi ke samun biyan bukata....more10minPlay
May 18, 2018Taba Ka Lashe: 16.05.2018Shirye-shiryen Azumin watan Ramadana a kasashen Najeriya da Nijar daidai lokacin da ake korafi dangane da hauhawar farashin kayayyakin masarufi....more10minPlay
May 14, 2018Taba Ka Lashe: 09.05.2018Baje kolin zane-zanen tarihin Afirka da cigabanta a garin Bayreuth a Jamus....more10minPlay
April 27, 2018Taba ka Lashe: 25.04.2018Bikin yaye daliban makarantar Islamiya ta Madinatul Ahbab Daura da suka yi saukar alkur'ani a shekarar bana ta 2018...more10minPlay
April 06, 2018Taba Ka Lashe: 04.04.2018A kwanakin baya ne Sultann na Damagaram Abubakar Sanda Umaru ya sanar da daukar mataki makamancin na takwaransa na Agadez, na rage hidindimu a lokutan aure tare da kayyade sadakin aure....more10minPlay
March 29, 2018Taba Ka Lashe: 28.03.2018Gagarumin shirin Shugaba Macron na bunkasa harshen Faransanci ya zama daya daga cikin manyan harsuna na duniya....more10minPlay
March 22, 2018Taba Ka Lashe: 21.03.2018Al'adar gogen Inzad mai muhmmanci da kuma dadadden tarihi a wajen Abzinawa da ke arewacin Jamhuriyar Nijar, sai dai yanzu gogen Inzad ya kama hanyar bacewa....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.