Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.
November 16, 2018Taba Ka Lashe: 14.11.2018Gidan abinci na farko na 'yan Siriya a Berlin, wanda 'yan gudun hijira ke tafiyar da shi....more10minPlay
November 09, 2018Taba Ka Lashe: 07.11.2018Bikin shekara-shekara na raya al'adun gargajiyar al'ummar Sayawa da ke jihar Bauchi a Najeriya....more10minPlay
November 02, 2018Taba Ka Lashe. 31.10.2018Masu fafatukar kare hakkin dan Adam sun ce kungiyar tarayyar Turai ba ta da 'yancin kin masu neman mafakar siyasa daga kasar Afghanistan balantana ma ta koma da su gida....more10minPlay
October 15, 2018Shirin taba ka Lashe 03.10.2018Yadda harkokin ilimi suka fara farfadowa a jihar Borno Najeriya, bayan da Boko Haram ta fara lafawa da kai hare-hare da suka tagayyara harkar ilimi....more10minPlay
October 04, 2018Dandalin Matasa (04.10.2018)Shekaru 58 bayan samun ‘yancin kai daga Turawan Ingila, an ga irin rawar da matasa suka taka wajen gina Najeriya. Shin wane hange matasa ke da shi ga kasar don ta samu ci gaba ganin ya kamata a yi gyare-gyare?...more10minPlay
September 24, 2018Taba ka Lashe 19.09.2018Shirin ya duba yadda matasa ke amfani da wakokin zamani wajen caccakae 'yan siyasa....more10minPlay
September 14, 2018Taba Ka Lashe: 12.09.2018Babban taron kasa da kasa a Kano kan rayuwa da falsafar shahararren mawakin kasar Hausa marigayi Mamman Shatta....more10minPlay
September 07, 2018Taba Ka Lashe: 05.09.2018Raya al'adun gargajiya na Hausawan kasar Chadi....more10minPlay
August 24, 2018Taba Ka Lashe: 22.08.2018Al'adar auren kabilar Kanuri a jihar Bornon Najeriya, tun daga tambaya zuwa budar kai....more10minPlay
August 17, 2018Taba ka Lashe: 15.08.2018Matasa Musulmi 'yan gudun hijira da takwarorinsu matasa Yahudawa sun kai ziyara a sansanin gwale-gwale na Auschwitz don karfafa fahimtar juna....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.