Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.
December 29, 2017Taba Ka Lashe: 27.12.2017Makarantar hadin gwiwa tsakanin gwamnatin jihar Kano da Nijar da aka bude a birnin Yamai, tana koyar da Faransanci da Inglishi....more10minPlay
December 22, 2017Taba Ka Lashe: 20.12.2017Shirye-shiryen bikin Kirsimeti a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya da ke fama da tashe-tashen hankula....more10minPlay
December 18, 2017Dandalin Matasa 14.12.2017Shirin yi wa kasa hidima NYSC da mahukunta a Najeriya suka tsara na ci gaba da taka muhimmiyar rawa a hada kan matasan Najeriya....more10minPlay
December 07, 2017Taba ka Lashe 06.12.2017Yayin da marubutan adabi suka sa himma a kokarinsu na rubutu da ma lika littafai da makalolinsu a shafukan intanet satar fasaha na yi musu kafar ungulu....more10minPlay
December 05, 2017Taba Ka Lashe: 29.11.2017Tatsuniya ko labari na kunne ya girmi kaka hanya ce da magabata a cikin al'umma ke yada al'ada da cusa tarbiyya a zukatan yara da a kan ce manya gobe. Shin yaya wannan al'ada ta ke yanzu a kasar hausa?...more10minPlay
November 26, 2017Taba Ka Lashe: 22.11.2017Wasu mawaka a Nijar sun shirya sabbin wakokin wayar da kai ga al'umma da nufin cusa masu kaunar kasa da son juna....more10minPlay
November 16, 2017Taba ka Lashe 15.11.2017Amfani da harshen uwa wajen koyar da dalibai a Jamhuriyar Nijar ya fara samar da alfanu ga al'umma....more10minPlay
October 19, 2017Taba ka Lashe 18.10.2017Zargin maita a kasar Hausa kan yi sanadi na halaka mutane ko azabtarwa....more10minPlay
October 12, 2017Taba Ka Lashe: 11.10.2017Taron ‘yan jarida don neman gudunmowarsu wajen wayar da kan al’umma game da harkar ilimin almajirai a Najeriya....more10minPlay
October 07, 2017Taba Ka Lashe: 04.10.2017Bikin al'adu na Biano da ake yi kowace shekara a Agadez da ke Janhuriyar Nijar....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.