Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.
June 30, 2017Taba Ka Lashe: 28.06.2017Tashin gwauron zabi da kudin hayar gida ya yi a kasar Spaniya na janyo matsaloli ga 'yan haya masu karamin karafi....more10minPlay
June 25, 2017Taba Ka Lashe: 21.06.2017Tsadar kayayyakin masarufi da rashin kudi a hannun jama'a sun dakushe armashin shirye-shiryen karamar Sallah....more10minPlay
June 02, 2017Taba Ka Lashe: 31.05.2017Bikin raya al'adun kasashen nahiyar Afirka da aka saba yi ko wace shekara a garin Würzburg da ke kudancin tarayyar Jamus....more10minPlay
May 11, 2017Taba Ka Lashe: 10.05.2017Shirin rufe kusan dukkan sansanonin 'yan gudun hijira sannan a sake tsugunar da akalla mutane dubu 10 a wasu wurare a kasar Girika....more10minPlay
May 05, 2017Taba Ka Lashe: 03.05.2017Rawar da makarantun allo ke takawa wajen koyar da ilimin Al-Qurani musamman a Nijar....more10minPlay
April 20, 2017Taba Ka Lashe(19.04.2017)Shirin na dauke da bayani kann bukin kaddamar da sabon kundin wakoki na shahararren mawakin Abzinawa na kasar Nijar Alhousseini Anivolla wanda aka yi a farkon watan Aprilu a birnin Berlin na Jamus...more10minPlay
April 10, 2017Taba Ka Lashe: 05.04.2017Kokarin magance rikice rikice tsaknin mabiya addinai mabanbanta a Najeriya....more10minPlay
March 31, 2017Taba Ka Lashe: 29.03.2017Al'adar gargajiya ta Abzinawa da ta shafi goyo inda suke amfani da magoyin fata da suke kira Egechek....more10minPlay
March 23, 2017Taba Ka Lashe (22.03.17)Tarihin 'yan kabilar Kambari da ke karamar hukumar Rijau a Naija...more10minPlay
February 24, 2017Taba Ka Lashe: 22.02.2017Raya al'adun al'ummar Kamu da ke a jihar Gombe ta Tarayyar Najeriya....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.