Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.
April 10, 2017Taba Ka Lashe: 05.04.2017Kokarin magance rikice rikice tsaknin mabiya addinai mabanbanta a Najeriya....more10minPlay
March 31, 2017Taba Ka Lashe: 29.03.2017Al'adar gargajiya ta Abzinawa da ta shafi goyo inda suke amfani da magoyin fata da suke kira Egechek....more10minPlay
March 23, 2017Taba Ka Lashe (22.03.17)Tarihin 'yan kabilar Kambari da ke karamar hukumar Rijau a Naija...more10minPlay
February 24, 2017Taba Ka Lashe: 22.02.2017Raya al'adun al'ummar Kamu da ke a jihar Gombe ta Tarayyar Najeriya....more10minPlay
February 18, 2017Taba Ka Lashe: 15.02.2017Sabon salon gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwa tsakanin matasan arewacin Najeriya....more10minPlay
February 10, 2017Taba Ka Lashe: 08.02.2017Wasannin motsa jiki tsakanin matasa Musulmi da Kirista da masu bin addinan gargajiya a wani mataki na karfafa zamantakewa tsakanin al'umma....more10minPlay
February 03, 2017Taba Ka Lashe: 01.02.2017'Yan gudun hijirar da matsalar sanyin hunturu a nahiyar Turai....more10minPlay
January 27, 2017Taba Ka Lashe: 25.01.2017Shirin hadin guiwa hadin guiwa tsakanin mahukunta da al'ummar Musulmi a birnin Bordeaux na kasar Faransa don sauya tunanin masu tsattsauran ra'ayin addini....more10minPlay
January 20, 2017Taba Ka Lashe: 20.01.2017‘Yan Afirka wadanda ke rayuwa a kasar Austrailya da kuma abin da suke kewa a gida....more10minPlay
January 13, 2017Taba Ka Lashe: 11.01.2017Aikin hadin kai don ceto abin da ya rage daga cikin kayayakin al'adun gargajiyar al'ummar arewacin Najeriya tare kuma da yi masa kyakkyawar adana....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.