Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.
July 15, 2017Taba Ka Lashe: 12.07.2017Bikin shekara shekara na makada da 'yan Bori a kasaar Maroko....more10minPlay
July 07, 2017Taba Ka Lashe: 05.07.2017Waiwaye kan tarihin rayuwar shugaban gwamnatin Jamus na farko Konrad Adenauer tun bayan yakin duniya na biyu....more10minPlay
June 30, 2017Taba Ka Lashe: 28.06.2017Tashin gwauron zabi da kudin hayar gida ya yi a kasar Spaniya na janyo matsaloli ga 'yan haya masu karamin karafi....more10minPlay
June 25, 2017Taba Ka Lashe: 21.06.2017Tsadar kayayyakin masarufi da rashin kudi a hannun jama'a sun dakushe armashin shirye-shiryen karamar Sallah....more10minPlay
June 02, 2017Taba Ka Lashe: 31.05.2017Bikin raya al'adun kasashen nahiyar Afirka da aka saba yi ko wace shekara a garin Würzburg da ke kudancin tarayyar Jamus....more10minPlay
May 11, 2017Taba Ka Lashe: 10.05.2017Shirin rufe kusan dukkan sansanonin 'yan gudun hijira sannan a sake tsugunar da akalla mutane dubu 10 a wasu wurare a kasar Girika....more10minPlay
May 05, 2017Taba Ka Lashe: 03.05.2017Rawar da makarantun allo ke takawa wajen koyar da ilimin Al-Qurani musamman a Nijar....more10minPlay
April 20, 2017Taba Ka Lashe(19.04.2017)Shirin na dauke da bayani kann bukin kaddamar da sabon kundin wakoki na shahararren mawakin Abzinawa na kasar Nijar Alhousseini Anivolla wanda aka yi a farkon watan Aprilu a birnin Berlin na Jamus...more10minPlay
April 10, 2017Taba Ka Lashe: 05.04.2017Kokarin magance rikice rikice tsaknin mabiya addinai mabanbanta a Najeriya....more10minPlay
March 31, 2017Taba Ka Lashe: 29.03.2017Al'adar gargajiya ta Abzinawa da ta shafi goyo inda suke amfani da magoyin fata da suke kira Egechek....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.