Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.
September 08, 2017Taba Ka Lashe: 06.09.2017Bikin babbar Sallah da 'yan Nijar mazauna Jamus suka shirya a wani mataki na nuna wa 'ya'yansu al'adunsu da kuma karfafa zumunci tsakanin juna....more10minPlay
September 02, 2017Taba Ka Lashe: 30.08.2017Harkar yawon bude ido na kara habaka a kasar Portugal, inda a bara ta yi rajisar yawan baki miliyan 10 suka ziyara a kasar....more10minPlay
August 28, 2017Taba Ka Lashe: 23.08.2017Gyara zukatan matasa su zama masu son al'umma, don magance cusa musu tsattsauran ra'ayi da ke sanya su cikin kungiyoyin masu gwagwarmaya....more10minPlay
August 10, 2017Taba Ka Lashe: 09.08.2017Musulmi 'yan yawon buden ido sun fi sha'awar zuwa wurare da ke da tanade-tanade irin na addininsu, musamman a Turai....more10minPlay
August 06, 2017Taba Ka Lashe: 02.08.2017Fasahohin zamani na adana tare da alkinta rubuce-rubuce na ajami a Hausa da Kanuri da sauran harsuna Najeriya....more10minPlay
July 21, 2017Taba Ka Lashe: 19.07.2017Matsalar talauci na karuwa a Italiya saboda dalilai na matsin tattalin arziki musamman a kudancin kasar. Wannan matsalar ta fi shan iyalai masu 'ya'ya da yawa....more10minPlay
July 15, 2017Taba Ka Lashe: 12.07.2017Bikin shekara shekara na makada da 'yan Bori a kasaar Maroko....more10minPlay
July 07, 2017Taba Ka Lashe: 05.07.2017Waiwaye kan tarihin rayuwar shugaban gwamnatin Jamus na farko Konrad Adenauer tun bayan yakin duniya na biyu....more10minPlay
June 30, 2017Taba Ka Lashe: 28.06.2017Tashin gwauron zabi da kudin hayar gida ya yi a kasar Spaniya na janyo matsaloli ga 'yan haya masu karamin karafi....more10minPlay
June 25, 2017Taba Ka Lashe: 21.06.2017Tsadar kayayyakin masarufi da rashin kudi a hannun jama'a sun dakushe armashin shirye-shiryen karamar Sallah....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.