Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.
June 24, 2016Taba Ka Lashe: 22.+23.06.2016Al'adar tashe a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramadan, al'ada ce da ta samo asali tun shekaru aru-aru da suka wuce....more10minPlay
June 17, 2016Taba Ka Lashe: 15.+16.06.2016Kamfen yaki da kyamar baki da jawaban nuna wariya a kasar Faransa....more10minPlay
June 10, 2016Taba Ka Lashe: 08.+09.06.2016Matakan horas da Limamai tare da tsara wa'azi a masallatai domin kauce ma fadawa cikin kaifin kishin addini....more10minPlay
June 03, 2016Taba Ka Lashe: 01.+02.06.2016Bacewar al'adar bori a Nijar na jawo wa 'yan bori da bokaye tsangwama a kasar da galibin al'ummarta Musulmi ne....more10minPlay
May 27, 2016Taba Ka Lashe: 25.+26.05.2016Taron mai taken "Adabin Hausa a karni na 21" ya gudana a birnin Kano da ke arewacin Najeriya....more10minPlay
May 20, 2016Taba Ka Lashe: 18.+19.05.2016A babban gidan ajiyar kayayyakin tarihi na birnin Yamai mutane na zuwa ziyara saboda kwarangwal din kasusuwan manyan dabbobin wato Dinosaure....more10minPlay
May 13, 2016Taba Ka Lashe: 11.+12.05.2016Bikin farfado da al'adu na kalibilar Yandang da ke a jihar Adamawar Najeriya....more10minPlay
April 21, 2016Taba Ka Lashe: 20.+21.04.2016Shekaru biyar da hukumomin kasar Faransa suka fara aiwatar da dokar da ta hana rufe fuska gaba daya a bainar jama'a....more10minPlay
April 15, 2016Taba Ka Lashe: 13.+14.04.2016Bikin makon Hausa a Kano don fito da kyawawan al'adu da dabi'u da adabin Hausawa....more10minPlay
April 08, 2016Taba Ka Lashe: 06.+07.04.2016Shiri kan gudunmawar da shararren mawakin Hausa Sani Aliyu Dandawo ya bayar wajen bunkasa harshen Hausa da kuma al'adun Hausawa....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.