Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.
August 19, 2016Taba Ka Lashe: 17.08.2016Sarkiin Kano Muhammad Sanusi na biyu ya kaddamar da littattafan maganar hannu da aka fi sani da harshen babaye na kasar Hausa....more10minPlay
August 07, 2016Taba Ka Lashe: 03.08.2016Shekaru 50 da juyin mulkin da sojojin Najeriya, mafi yawansu daga arewacin kasar suka yi, domin maida martani ga juyin mulkin farko a watan Janairu na shekara ta 1966....more10minPlay
July 22, 2016Taba Ka Lashe: 20.07.2016Babban gidan tarihin kasa a Nijar ya fada a cikin wani garari na rashin tabbas sakamakon kawanyar da matsaloli barkatai na rayuwa suka yi masa....more10minPlay
July 15, 2016Taba Ka Lashe: 13.07.2016Kamar a kowace shekara a bana ma an gudanar da bikin kide-kide da wake-wake na kasashen Afirka a garin Würzburg da ke kudancin Jamus....more10minPlay
July 08, 2016Taba Ka Lashe: (06.07.2016)Mawaka a Nijar da Najeriya na amfani da kidan zamani wajen fadakarwa kan illar aure dole da hana yara karatu....more10minPlay
July 01, 2016Taba Ka Lashe: 29.06.2016Bikin kade-kade da raye-raye na raya al'adun kasashen Afirka da na Turai a Legas da cibiyar raya al'adun Jamus ta Goethe Institut....more10minPlay
June 24, 2016Taba Ka Lashe: 22.+23.06.2016Al'adar tashe a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramadan, al'ada ce da ta samo asali tun shekaru aru-aru da suka wuce....more10minPlay
June 17, 2016Taba Ka Lashe: 15.+16.06.2016Kamfen yaki da kyamar baki da jawaban nuna wariya a kasar Faransa....more10minPlay
June 10, 2016Taba Ka Lashe: 08.+09.06.2016Matakan horas da Limamai tare da tsara wa'azi a masallatai domin kauce ma fadawa cikin kaifin kishin addini....more10minPlay
June 03, 2016Taba Ka Lashe: 01.+02.06.2016Bacewar al'adar bori a Nijar na jawo wa 'yan bori da bokaye tsangwama a kasar da galibin al'ummarta Musulmi ne....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.