Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.
April 21, 2020Taba Ka Lashe: 15.04.2020Ko me ya sa mutane ba sa sauraron wakokin Hausa na baka sosai a kasar Hausa? Ku biyo mu a cikin Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci....more10minPlay
April 14, 2020Taba Ka Lashe: 08.04.2020A karshen mako al'ummar Kirista a fadin duniya suka gudanar da bukukuwan Easter, sai dai a bana bikin bai yi armashi ba sakamakon annobar Coronavirus da ke saurin yaduwa a duniya....more10minPlay
April 07, 2020Taba Ka Lashe: 01.04.2020Ko kun san yadda ake bikin al'ada na matsafa a birnin Konni na Jamhuriyar Nijar ke gudana? Ku biyo mu cikin shirin na Taba Ka Lashe...more10minPlay
March 31, 2020Taba Ka Lashe: 25.03.2020Ko kun san yadda al'adar auren tagwaye ko 'yan biyu a Jamhuriyarra Nijar take? Ku biyo mu cikin Shirin Taba Ka Lashe...more10minPlay
March 24, 2020Taba Ka Lashe: 18.03.2020Ko kun san kalubalen da ake fsukanta wajen biyawa dalibai kudin jarrabawar kammala makarantun sakandare a arewacin Najeriya da kuma tasirin maimaita aji ga daliban da suka fadi jarrabawar share fagen shiga aji shida domin kammala sakandaren? Ku biyo mu cikin shitrin Taba Ka Lashe....more10minPlay
March 10, 2020Taba Ka Lashe: 4.+5.3.2020Bikin Berlinale na bana shi ne karo na 70 da ya hada manya-manyan taurari a harkar fim daga sassa dabam-dabam na duniya a kasar Jamus....more10minPlay
February 26, 2020Taba Ka Lashe: 19.02.2020Bikin nuna al'adun al'ummar Abzinawa da aka fi sani da Festival de L'air ya ja hankalin al'umma a ciki da wajen kasar Nijar....more10minPlay
February 04, 2020Taba Ka Lashe: 29.01.2020Kuna sane da cewa tuni aka cika shekaru 75 da ‘yanto sansanin gwale-gwale na ‘yan Nazi da ke Auschwitz a kasar Poland. Ku biyo mu cikin shirin Taba ka Lashe domin jin karin bayani....more10minPlay
January 21, 2020Taba Ka Lashe: 15.01.2020Ko kun san an cika shekaru 50 da kammala yakin basasa a Najeriya? Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe domin jin abubuwan da suka sauya tsakanin kabilun Najeriyar shekaru 50 bayan kammala yakin da aka fi sani da yakin Biafra....more10minPlay
January 08, 2020Taba ka lashe 01.01.2020Shirin ya duba rayuwar 'yan Nijar mazauna birnin Hamburg a tarayyar Jamus. Wasu daga cikin 'yan Nijar din sunn shafe kusan shekaru 18 zuwa 30 a kasar Jamus tare da iyalensu....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.