Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.
June 29, 2021Taba Ka Lashe: 23.06.2021Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan taron 'yan jaridu na duniya da tashar DW ta saba shiryawa duk shekara, wato Global Media Forum....more10minPlay
June 22, 2021Taba Ka Lashe: 16.06.2021Bikin nadin fadawan masarautar Tsibiri, cikin gundumar Dogon Doutchi da ke Jamhuriyar Nijar. Shin ya bikin ke gudana? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
May 25, 2021Taba Ka Lashe: 19.05.2021Al'adar hawan kaho a Jamhuriyar Nijar, dadaddiyar al'ada ce ta ake gudanar wa a karshen watan azumin Ramadana na kowacce shekara. Ku biyo mu domin jin yadda al'adar take....more10minPlay
May 04, 2021Taba Ka Lashe: 28.04.2021Wadanne dalilai ne kan sanya a kira wasu maza da ke da aure da mjin Hajiya a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari daga Najeriya....more10minPlay
April 20, 2021Taba Ka Lashe 14.04.2021Dinke baraka bayan cika shekaru 30 da aukuwar wani rikici mai nasaba da kabilanci a jihar Bauchi da ke Najeriya wanda ya salwantar da rayukan jama'a masu tarin yawa....more10minPlay
April 13, 2021Taba Ka Lashe: Zamantakewar Yarbawa da HausawaShirin yayi nazari kan zamantakewar Fulani da Hausawa tun bayan fuskantar barazana ta asarar rayuka da dukiya a wasu jihohin kudu maso yammacin Najeriya....more10minPlay
March 30, 2021Shirin Taba Ka Lashe 24.03.2021Kalubalen da iyaye 'yan asalin kasashen nahiyar Afirka dama yaran da suka haifa a kasar Amirka suke fuskanta a yayin da aka ce yaran sun kai minzanin yin aure....more10minPlay
March 23, 2021Taba Ka Lashe: 17.03.2021Ko kun san cewa a Najeriya akwai wani kogi da ke da ruwan sanyi da kuma tafasasshen ruwa a cikinsa? Ku biyo mu garin Tingno da ke jihar Adamawa....more10minPlay
February 23, 2021Taba Ka Lashe 17.02.2021Wasan kwaikwayo tamkar madubi ne na rayuwa da zamantakewar al'umma a raya al'adun gargajiya da zamantakewar bahaushe a kasar Hausa musamman a tarayyar Najeriya....more10minPlay
February 16, 2021Taba Ka Lashe: 10.02.2021Sarakunan gargajiya da kungiyoyin manoma da makiyaya a Jamhuriyar Nijar, na fadakar da mutane kan muhimmancin zaman lafiya domin kaucewa rigingimu duba da irin abubuwan da suke faruwa a Tarayyar Najeriya da sauran kasashe da ke makwabtaka da Nijar din....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.