Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 129 episodes available.
May 24, 2022Taba Ka Lashe (18.05.2022)Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya garzaya jihar Damagaram a Jamhuriyar Nijar, inda ya yi nazari kan al'adar maita....more10minPlay
May 10, 2022Taba Ka Lashe: Sallah a masarautar AbzinSaurari yadda aka gudanar da bikin Sallah karama a fadar sarkin Abzin na jihar Agadez. An shafe kwanaki uku ana bukukuwan al’adar da ke kayatar da jama’a....more10minPlay
May 03, 2022Taba Ka Lashe: Batun amfani da harshen gida a Jamhuriyar NijarShirin ya yada zango a birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar inda muka duba batun yadda iyaye ke sakaci wajen koyar da yara harshen gida....more10minPlay
March 22, 2022Taba Ka Lashe 16.03.2022Al'adar bikin aure a kasar Guddirawa da ke jihar Bauchin Najeriya mai dumbin tarihi....more10minPlay
March 15, 2022Taba Ka Lashe: Al'adar bikin aure a GuddiriAure na daya daga cikin al'adun da Guddurawa suke masa hidima ta gani a fada fiye da duk wata al'adar su, kama daga farkon nema tsakanin saurayi da budurwa har zuwa lokacin bayarwa da mai gaba daya lokacin bikin auren. Kuma har zuwa yanzu guddurawa ba su bari ba. Wannan shi ne batun a shrin Taba Ka ashe na wannan mako ya yi duba a kai. Daga kasa za a iya sauraon sauti...more10minPlay
March 15, 2022Taba Ka Lashe: Al'adar bikin aure a GuddiriAl'adar bikin aure a Guddiri a Jihar Bauchi dadaddiyar masarauta ce mai dumbin tarihi, kuma guddurawa suna da wasu fitattun al'adunsu da suka banbanta su da sauran masarautun Bauchi....more10minPlay
March 08, 2022Taba Ka Lashe: 02.03.2022Ko har yanzu ana amfani da wakokin gargajiya da kayan kidan harshen Hausa a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
February 15, 2022Taba Ka Lashe: Rayuwar Musulmi da KiristaMusulmi da Kirista a Jihar Filaton Najeriya na zaune a unguwani dabam-dabam sabanin yadda a baya al'ummomin biyu ke zaune wuri guda suna cudanya....more10minPlay
February 08, 2022Taba Ka Lashe 02.01.2022Shirin na wannan lokaci ya yi nazari ne a kan kirari. Ya al'adar kirari take a kasashen Afirka?...more10minPlay
February 01, 2022Taba Ka Lashe: 26.01.2022Shirin na wannan lokaci ya ziyarci jihar Osun da ke Kudu maso Yammacin Najeriya, inda ya gano wani Masallaci da ya kwashe shekaru aru-aru....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 129 episodes available.