Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 129 episodes available.
April 13, 2021Taba Ka Lashe: Zamantakewar Yarbawa da HausawaShirin yayi nazari kan zamantakewar Fulani da Hausawa tun bayan fuskantar barazana ta asarar rayuka da dukiya a wasu jihohin kudu maso yammacin Najeriya....more10minPlay
March 30, 2021Shirin Taba Ka Lashe 24.03.2021Kalubalen da iyaye 'yan asalin kasashen nahiyar Afirka dama yaran da suka haifa a kasar Amirka suke fuskanta a yayin da aka ce yaran sun kai minzanin yin aure....more10minPlay
March 23, 2021Taba Ka Lashe: 17.03.2021Ko kun san cewa a Najeriya akwai wani kogi da ke da ruwan sanyi da kuma tafasasshen ruwa a cikinsa? Ku biyo mu garin Tingno da ke jihar Adamawa....more10minPlay
February 23, 2021Taba Ka Lashe 17.02.2021Wasan kwaikwayo tamkar madubi ne na rayuwa da zamantakewar al'umma a raya al'adun gargajiya da zamantakewar bahaushe a kasar Hausa musamman a tarayyar Najeriya....more10minPlay
February 16, 2021Taba Ka Lashe: 10.02.2021Sarakunan gargajiya da kungiyoyin manoma da makiyaya a Jamhuriyar Nijar, na fadakar da mutane kan muhimmancin zaman lafiya domin kaucewa rigingimu duba da irin abubuwan da suke faruwa a Tarayyar Najeriya da sauran kasashe da ke makwabtaka da Nijar din....more10minPlay
February 09, 2021Taba Ka Lashe: 03.02.2021Kabilar Yandang wata kabila ce da ke karamar hukumar Mayo-Blewa a jihar Adamawan Tarayyar Najeriya. Shirin Taba Ka Lashe ya leka domin kawo muku yadda annobar corona ta shafi yadda suke gudanar da bukukuwansu na al’ada a wannan shekarar....more10minPlay
January 19, 2021Taba Ka Lashe: 13.01.2021Ko kun san hanyoyin da za a bi wajen hada kan mabiya mabanbamtan addinai a Najeriya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan batu....more10minPlay
January 05, 2021Taba Ka Lashe: 23.12.2020A birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar, hadakar kungiyoyin addinai sun bayar da horo ga sarakunan gargajiya da malamai da kuma mata dangane da kyautata zamantakewa a tsakanin al'umma domin a samun zaman lafiya. Ku saurari shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
December 28, 2020Taba Ka Lashe: 30.12.2020Yadda aka gudanar da bukukuwan Kirsimeti a kasar Ostireliya, a adaidai lokacin da duniya ke fama da bala'in annobar coronavirus....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 129 episodes available.