Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 162 episodes available.
February 15, 2022Taba Ka Lashe: Rayuwar Musulmi da KiristaMusulmi da Kirista a Jihar Filaton Najeriya na zaune a unguwani dabam-dabam sabanin yadda a baya al'ummomin biyu ke zaune wuri guda suna cudanya....more10minPlay
February 08, 2022Taba Ka Lashe 02.01.2022Shirin na wannan lokaci ya yi nazari ne a kan kirari. Ya al'adar kirari take a kasashen Afirka?...more10minPlay
February 01, 2022Taba Ka Lashe: 26.01.2022Shirin na wannan lokaci ya ziyarci jihar Osun da ke Kudu maso Yammacin Najeriya, inda ya gano wani Masallaci da ya kwashe shekaru aru-aru....more10minPlay
January 04, 2022Taba Ka Lashe: 29.12.2021Ko kun san su wanene mafarauta da 'yan tauri da kuma yadda suke samun taurin? Ku saurari Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
December 28, 2021Taba Ka Lashe: 22.12.2021Shirin ya duba yunkurin farfardo da wata sarautar gargajiya ta kabilar Abzinawa a garin Afess na jahar Agadez a Nijar....more11minPlay
December 21, 2021Taba Ka Lashe: 15.12.2021An gudanar da bikin nadin sababbin sarautu, a masarautar Hausawan Turai. Karin bayani cikin Taba Ka Lashe....more10minPlay
December 14, 2021Taba Ka Lashe: 08.11.2021Mata na taka muhimmiyar rawa, wajen magance rikice-rikicen kabilanci da na addinai da makamantansu. Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
November 30, 2021Taba Ka Lashe: 24.11.2021Ko kun san yadda mabiya darikun Sufaye ke ziyara Kushewar Waliyai a Maroko? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
November 16, 2021Taba Ka LasheWurin da ake tsugune da daruruwan mata da ake zargi da aikata maita a wata cibiya ta musamman da ake wa lakabi da "Sansanin mayu” a arewacin Ghana....more10minPlay
November 02, 2021Taba Ka Lashe: 27.10.2021A duk ranakun 12 ga watan Rabi'ul Auwal na ko wacce shekara, al'ummar Musulmi a fadin duniya kan yi bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah Annabi Muhammad (SAAW). A wannan shirin mun yi nazarin yadda aka gudanar da bukukuwan na bana a jihar Kano da ke Najeriya....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 162 episodes available.