Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 121 episodes available.
March 14, 2023Taba Ka LasheGidan tarihi na Kanta Museum dake garin Argugu a jihar Kebbi da ke Najeriya na kara samun karbuwa da tagomashi....more10minPlay
March 07, 2023Taba Ka Lashe: 01.03.2023Ko kun san tabarbarewar tarbiyya da watsi da al'adu kan kawo lalacewar matasa su shiga wasu miyagin dabi'u da kuma ka iya shafar zamantakewar al'umma? Dangane da haka ma'aikatar kula da al'adu ta Jamhuriyar Nijar ta dauki matakin dakile wannan matsala. Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya yi nazari kan matakan....more10minPlay
February 21, 2023Taba Ka Lashe: Wasu kabilru sun hade domin fahimtar junaWasu kabilu kimanin takwas a karamar hukumar Toro da ke jihar Bauchi a Najeriya sun hade wuri guda tare da dabbaka al'ada daya....more11minPlay
January 30, 2023Taba Ka Lashe: 24.01.2023Ko kun san al'adar mutanen Zuru da ke jihar Kebbin Najeriya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari....more10minPlay
January 24, 2023Taba Ka Lashe 17.01.2023Yadda al'adar Fulani ta auren gida ta fara sauyawa sannu a hanakli a Najeriya....more10minPlay
January 09, 2023Taba Ka Lashe: 04.01.2023Ko kun san yadda rayuwar marigayi Fafaroma Benedikt ta kasance? Shirin Taba Ka Lashe...more10minPlay
December 06, 2022Taba Ka Lashe: 30.11.2022Ko kun san yadda rayuwar 'yan kabilar Pyemawa da ke karamar hukumar Mangu ta jihar Plateau a Najeriya take? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari....more11minPlay
November 15, 2022Taba Ka LasheTaba Ka Lashe: Kowace shekara a jihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar ana wani bikin Fulani...more10minPlay
November 01, 2022Taba Ka Lashe: 26.10.2022Al'adar cire guda ce daga cikin al'adun da aka san 'yan kabilar ta Fulani Boraroji da ita a yankunan da suka fi yawa na kasashen Afirka, Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada....more10minPlay
October 25, 2022Taba Ka Lashe 19.10.2022Shirin ya duba yadda bikin Maulidi na bana ya gudana a kasashen Nijar da Najeriya....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 121 episodes available.