HAUWA MUSTAPHA BABURA: Ana mata lakabi da ‘Yar Babura sanadiyyar sunan garinsu Babura da ke jihar Jigawa a Najeriya, amma yanzu haka tana zaune a Amurka fiye da shekaru 30 wanda har ta zama ‘yar kasa. Mun tattauna da ita don ita don jin gwagwarmayar da ta sha kafin ta zama kwararriyar malamar makaranta a bangaren ilimin kananan yara da kuma yadda ake renon kwakwalwarsu.
---
Send in a voice message: https://anchor.fm/usmankabarahausa/message
Support this podcast: https://anchor.fm/usmankabarahausa/support