@meemaestee1 Tana daya daga cikin zaratan matasan mata a Arewacin Najeriya da ta ciri tuta a bangaren ilimi, sana’o’i, siyasa, tallafawa ilimin ‘ya’ya mata ‘yan talla. Mun tattauna da ita don jin tarihin rayuwarta da kalubalen da ta fuskanta.
---
Send in a voice message: https://anchor.fm/madubinkabara/message
Support this podcast: https://anchor.fm/madubinkabara/support