Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da i... more
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.
February 11, 2020010 - Baki Shi Ke Yanka WuyaIkon Allaah... Ka ji yanda Allaah Ya kama azzalumi......more3minPlay
February 06, 2020006 - Talkalmin Buba Dan BauriWanda ke son sanin wahalalle, lallai na da bukatan sauraron wannan labari....more6minPlay
February 04, 2020005 - Rabo Min Indil LahiAllaah Mai kyauta ta yanda Ya ga dama. Ku saurari wannan ku sha mamaki....more3minPlay
February 04, 2020001 - Musha DariyaIdan zakayi magana, ka san abin da zaka fada, idan ba haka ba, to fa lallai kar ka ji haushi amsar da za a ba ka....more1minPlay
February 04, 2020004 - Sanin Gaskiyar Mutum Sai AllaahRayuwar wasu abin tausayi ne amma mai hankali ke gane haka don ba su roqo sannan mutane gama gari, suna mu su kallon banza....more2minPlay
February 04, 2020003 - Allaah Ya La'ani ShaidanWato Shaidan babban Maqiyin mu ne, amma kash, sai ka ga mutane da yawa suna biye ma waswasin shi. Ku ji wannan labari...more2minPlay
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.