Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da i... more
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.
February 17, 2020020 - Qarshen FushiShaidan na cin galaba akan wanda baya iya hadiye fushin sa fa. ...more3minPlay
February 17, 2020019 - Balarabiya Mai Kaifin FahimtaGaskiya ya kamata mutum ya kware akan iya magana da mu'amala...more3minPlay
February 17, 2020018 - Ta Hana Mijin Ta Shan SigariIkon Allaah, wa'azi fa iyawa ne. Saurari uslubin da'awa da mata tayi wa mijin ta har ya dena shan sigari....more3minPlay
February 14, 2020017 - Kishi Bayan MutuwaAllaah Sarki mata, maza, ku tausaya wa matan ku masu kishi mana....more2minPlay
February 14, 2020016 - Yau Ma Kunu Za A ShaIya zaman Aure da magance matsalolin Aure, darasi ne da ya kamata a koyar....more4minPlay
February 14, 2020015 - Riqon AmanaDuniya fa ba taru duk an zama daya ba. Har yanzu ana samun mutanen kirki....more3minPlay
February 14, 2020014 - Limamin Da Ya Sha Mari A BanzaIkon Allaah, shi kuma wannan ko me akayi ma sa da har takai ga marin liman?...more2minPlay
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.