Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da i... more
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.
March 15, 202130 - Haɗarin ZinaZina cuta ce mummuna wacce tabon ta ma kawai, abin kyama ne....more4minPlay
October 03, 2020028 - Ramin QaryaDuk wanda yayi qarya, tabbas akwai ranar qin dillanci...more2minPlay
February 23, 2020026 - Zato ZunubiMu riqa kyautata wa junan mu zato don munana zato ba halin kirki ba ne....more3minPlay
February 23, 2020025 - Ramin MuguntaDuk mugu, Allaah baya barin sa. Mu guje wa mugunta da duk wani nau'in zalunci...more3minPlay
February 23, 2020024 - Dan Hakin Da Ka RainaIlmi ba ruwan sa da shekaru. Dan hakin da ka raina, shi ke tsone maka ido....more3minPlay
February 23, 2020023 - Wani Hani Ga AllaahAllaah Mai Iko, idan ka ga Allaah Ya hana ka ko Ya jinkirta maka biyan buqata, wallaahi akwai dalili... Saurari watai irin baiwa da Allaah Ya ba wa wani bawan Sa ta hanyar da bai zai taba tunanin cewa taimaka masa aka yi ba....more4minPlay
February 23, 2020022 - Uba Mai HikimaWannan maihifin ya karantar da dansa wasu darasi ne masu muhimmanci ta hanyar lurarwa. Saurara ku ji....more3minPlay
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.