Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da i... more
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.
November 13, 2022043 - Kishin QasaKa da ka raina mutum, kowa na da hikima da fahita da Allah Ya bashi...more3minPlay
November 13, 2022041 - Allah Abin GodiyaDuk hali da mutum ya samu kan sa ya gode ma Allah do Allah na da hikimar duk abin da ya yi....more2minPlay
September 16, 2022039 - Ramin Mugunta A Gina Ta GajereDuniya duk abin da za ka yi, ka tuna gaba....more2minPlay
December 10, 2021034 - Maigida Da MagensaLallai wannan labari akwai abin dariya a cikin sa...more2minPlay
December 06, 2021033 - Haƙuri Maganin Zaman DuniyaIdan da zamu laƙanci ɗabi'ar haƙuri, to da lallai mun ci nasara a duk wata himma ko huɓɓasa da zamu yi. Saurara kuji misalin irin ribar da haƙuri ke kawowa....more3minPlay
November 13, 2021032 - Sharri Kare NeDuk yadda za ayi, mu guje ma sharri don ko badaɗe ko ba jima, yana biye da mai yin sa kamar kare....more6minPlay
FAQs about Abokin Fira:How many episodes does Abokin Fira have?The podcast currently has 51 episodes available.