*Fatawoyin Rahma*
Asabar 5 Al-Muharam 1448 - 20 June 2026
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
Shimfida: *Juyawan Zamani*
Tambayoyi & Amsoshi
1. Hukuncin shiga maqabarta da Takalmi!
2. Hukuncin shiga massallaci ga mai warin ciwo!
3. Wadda ta yi rashin lafiya a Ramadhan, sannan bayan ta warke kafin ta rama sai ta rasu, ‘ya’yanta za su rama mata?
4. Akwai zikiri da mutum zai karanta in zai hau ko sauka daga bene?
5. Ina hukuncin wanda zai yi wasu sunnonin Rawatib, ya bar wasu?
6. Menene hukuncin wannna addua’ar ga mamaci “Allah ya jaddada masa rahma”?
7. Mutum zai iya yiwa mahaifinsa da ya rasu Umra?
8. Matsayin mijin da yake zaune da matarsa a in da yake aiki, sannan sai bayan lokaci mai tsawo yake zuwa wajen ɗaya matarsa da take wani gari?
9. Hukuncin wanda ya manta yana azumi ya sha ruwa sau biyu ko sau uku?
10. Idan mutum ya riski Sallah da liman da yayi sahwu, ko da bai riski lokacin da yayi sahwun ba, zai bi liman yayi sujjadar sahwu?
11. Menene ma’anar maganar da ake cewa in an yi mutuwa “Allah ya sa Annabi ya san da zuwansa”
**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
Website:
https://hausaquran.net/app/sura/1
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN