Fatawoyin Rahma
Ranar Asabar - 30/10/1447 - -18/4/2026
Shimfida: Baiwar Allah ga wannan Al’uma- Aiko da Annabin Rahma ﷺ
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
1. Hukuncin makwabtaka da maqabarta
2. Hukuncin kiran mutum da suna ‘Hamĩd?
3. Ana iya yin zikirin bayan Sallar farilla bayan Sallar Jumu’a?
4. Ana haɗakar zakka ma kayan gona mabanbanta?
5. Mai motar da ya buge wanda ya biyo hanyarsa zai yi kaffara?
6. Hukuncin mace da ta ɗauki azumin ramuwa ba tare da izinin mijinta ba?
7. Hukuncin cin naman raƙumi ga mai alwala?
8. Bambancin ‘mumini’ da ‘musulmi’?
9. Ya inganta magabata suna yin wasiyya ga matarsu ka da su sake aure bayan mutuwarsu?
10. Hukuncin yin Anko
11. Sammai bakwai suna da sunaye?
12. Hukuncin wanda baya zuwa Sallar Juma’a
13. Mutumin da yake sallah zai iya cewa ‘Alhamdulillah in yayi atishawa, kuma zai iya amsawa wanda yayi?
14. mutumin da yake son samun Ladan jam’i amma babu massallaci a kusa da in da yake aiki yaya zai yi?
15. Hukuncin wanda ya karya azumi a watan Ramadan da ganging!