
Sign up to save your podcasts
Or


Wai shin yaya ya kamata a nemi aure ne?
Shin muna yi daidai kuwa?
Ina laifin abin da na ke yi?
Anya yau kuwa ana ba ilimi muhimmmanci kamar yadda magabatanmu suka ba da kuwa?
Amma wani lokaci, sai kaga kamar ba laifin mu ba ne. Saurari wannan shirin don sanin Mahangar Mu.
Bamu aron kunnuwar ka.
Wannan shin qalubale ga iyaye ne ko dai kuskuren mu ne?
Ku saurara don jin Mahangar Mu a wannan matsala.
Ku bamu aron kunnuwar ku.
Shin wai matsala a TV a gida ne ko barin shi wa yara ko dai akwai hanyar da za abi don anfanuwa da TV?
Wasu irin quguyoyi ne ke jan kwakwalwar mutane ha ya kasance sun maqale wa TV?
Ku bamu aron kunnuwan ku don samun amsoshin wadannan da ma wasu tambayoyin.
Idan muka duba, zamu ga cewa akwai yaduwar rashin tarbiya a cikin al'uma. Shin me ke jawo irin wannan masifa? Ina tunanin akwai abubuwa da yawa wanda ka ke tunani. Saurari wannan don samun mahangar mu a wannan matsalar.
Ku bamu aron kunnuwan ku.
Subhanallah, yaran mu yau suna buqatar lokacin mu amma maganar gaskiya, mun gaza wajan basu wannan babban kulawa. Wannan dabi'a kuma kan jawo matsaloli da dama.
Saurara don samun cikakken bayani.