Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
January 19, 2022Matashi mai sana'ar kere-kere a KadunaMatashin Musa Muhammad ya kware wajen aikin kere-kere wanda ta hanyarsa wasu matasan kan samun horo domin yin dogaro da kai....more3minPlay
January 13, 2022Dandalin Matasa: 13.01.2022Shin wanne fata matasan Afirka ke da shi a wannan sabuwar shekara ta 2022 da muka shiga? Shirin Dandalin Matasa na wannan makon ya yi nazari....more10minPlay
January 12, 2022Matashiya mai hada kayan lefe a BornoWata matashiya a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno, na sana'ar hada kayan aure wato lefe, bayan kammala karatunta na jami'a....more3minPlay
January 07, 2022Darasin Rayuwa: 08.01.2022Ko kun san yadda rayuwa take kasancewa a gidajen haya? Shirin Darasin Rayuwa....more14minPlay
January 05, 2022Himma dai Matasa: 05.01.2022Shirin na wannan lokaci ya ya da zango ne a jihar Kadunan Najeriya, inda ya ji ta bakin wasu matasa biyu da suke yin sana'o'in dogaro da kansu....more10minPlay
January 05, 2022Himma dai Matasa: Sana'ar kitso da kunshiWata matashiya a jihar Sakkwato da ta kammala karatunta har matakin Diploma, ta rungumi sana'ar kitso da kunshi a wani mataki na dogaro da kai da kuma kaucewa rashin aikin yi....more3minPlay
December 29, 2021Himma dai Matasa 29.12.2021Matasan kasashen Afirka na ci gaba da bullo da sana'o'in da za su sama wa kansu mafita duk kuwa da irin karatuttukan da suke yi a matakai dabam-dabam....more10minPlay
December 23, 2021Dandalin Matasa: 23.12.2021Wasu matasa a jahar Sokoton Najeriya ne suka fito da sabon tsarin koya wa matasa yadda za su yi arziki da kasuwancin intanet....more10minPlay
December 22, 2021Himma dai Matasa: 22.12.2021DW na zakulo matasan Afirka da suka tashi tsaye domin neman na kansu, ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai. Shirin Himma dai Matasa....more10minPlay
December 22, 2021HdM: Matashiya mai sanar da abinci a MaradiWata matashiya da ta kammala digiri a fannin fasali da ci-gaban karkara, ta yanke hukuncin kama sana'ar sayar da abinci da kai wa wurin tarururka domin dogaro da kai....more3minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.