Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
April 07, 2022Dandalin Matasa: 07.04.2022Tasiri da kuma rawar da aikin hidimar kasa ga rayuwar 'yan Najeriya....more10minPlay
April 06, 2022HdM: Mai na’urar hada shayi a GombeMusa Muhammad wani matashi ne a Gombe wanda ke karatunsa na Boko a kwalejin kimiyya da Fasaha ta tarraya da ke Bauchi wanda ya kirkiri wata na’urar da ke hada sinadaran shayi kamar madara da sukari da sauransu....more3minPlay
April 01, 2022Darasin Rayuwa 02.04.2022A cikin shirin Darasin Rayuwa na wannan makon, mun duba irin darasin da wasu almajiran Jamhuriyar Nijar suka shaida bayan da hukumomin Nijar suka je kasar Senegal suka taso-keyarsu zuwa gida....more14minPlay
March 31, 2022Dandalin Matasa 31.03.2022A cikin shirinmu na Dandalin Matasa, za ku ji yadda wasu tubabbun matasa masu bangar siyasa suka lashi takobin kauce wa wannan dabi'a a yayin yakin neman zaben Najeriya na 2023 a jihar Borno....more10minPlay
March 17, 2022Dandalin Matasa: 17.03.2022Wasu matasa a jihar Katsina, sun baje fasaharsu a fannoni dabam-dabam. Matasan dai sun shiga wata gasa ne da aka yi wa lakabi da Katsina National Talent Hunt Challenge, ku biyo mu cikin shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
March 16, 2022HdM: Matashin da ya kirkiri injin janaretoWani dalibi da ke karatunsa na jami'a ya kirikiri injin janareto mai amfani da hasken Rana, domin amfanin mutanen karkara da ma samar musu da makamashi cikin sauki....more3minPlay
March 16, 2022Himma dai Matasa: 16.03.2022Shiri ne da ke kokarin zaburar da matasan Afirka, domin su tashi su nemi sana'o'in dogaro da kansu. A wannan karon, mun ziyarci jihohin Kaduna da Katsina a Najeriya, sai kuma kasar Zimbabuwe....more10minPlay
March 09, 2022HdM: Matashin da ya kirkiri injin kyankyasaWani matashi a jihar Katsina, ya kirkiro injin kyankyasar kaji me amfani da wuta da gas da kuma hasken rana....more3minPlay
March 07, 2022Himma dai Matasa: Matashin da ya kirkiri injunaMatashi Muhammad Usman ya soma kirkirar injuna da ciki har dana kyankyasar kaji bayan ya kamalla karatunsa na Diploma a jahar Katsina da ke Arewacin Najeriya....more3minPlay
March 04, 2022Darasin Rayuwa: 05.03.2022Shin ko kun san irin darasin da dalibai da malaman jami'o'in Najeriya ke samu, sakamakon yawaitar yaje-yajen ayyuka da kungiyar Malaman Jami'o'in kasar ke yawan shiga? Shirin Darasin Rayuwa....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.