Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
May 12, 2022Dandalin Matasa: 12.05.2022Shirin Dandalin Matasa ya duba batun saka hannun jari komai kankantarsa daga matasa don samun ci gaban kasashensu da bunkasar tattalin arziki....more10minPlay
May 06, 2022Darasin rayuwa kan azumin watan RamadanAl'ummar musulmi a Afirka sun gudanar da azumin watan Ramadan cikin yanayi na tsadar rayuwa da tsananin zafin rana. Duk da haka da dama ba su yi kasa a gwiwa ba ganin garabasar da ke tattare da yin ayyukan ibada a cikin watan....more14minPlay
May 05, 2022Dandalin Matasa: 05.05.2022Shirin dandalin Matasa domin bikin Sallah Karama....more10minPlay
May 04, 2022Himma dai Matasa: 04.05.2022Shiri ne dai kamar yadda kuka sani, wanda ke zakulo matasan Afirka da suka yunkura domin neman abin dogaro da kansu....more10minPlay
May 04, 2022Himma dai Matasa: Matashi manomin albasaWani matashi a jihar Sakkwato da ya kammala digirinsa, ya rungumi sana'ar noman albasa ta hanyar noman rani, inda ya ce sana'ar na rufa masa asiri....more3minPlay
April 27, 2022HdM: Mai na'urar ba wa fanka cajiMuhammad Abdulkadir Umar Mai Anini fasihin matashi ne tun yana yaro. Ya kirkiri fasahar hada wa fanka baturan da ke kara mata cajin da za ta iya yin kwana guda tana aiki....more3minPlay
April 21, 2022Dandalin Matasa 21.04.2022Shirin ya dubi yadda matasan da ke Afirka tururuwa zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa ke gamuwa da wasu kalubale....more10minPlay
April 14, 2022Dandalin Matasa 14.04.2022Kalubalen matasan Afirka da ke rungumar sabbin dabaru a harkar kasuwanci don samun ingantacciyar rayuwa a nahiyar....more10minPlay
April 13, 2022Himma dai MatasaWani matashi a jihar Katsinan Najeriya da ya kammala karatun Diploma babu aikin yi ya kirkiro injin kyankyasar kaji mai amfani da wutar lantarki da gas da kuma hasken rana....more3minPlay
April 08, 2022Darasin Rayuwa 08.04.2022Azumin Ramadana na bana, ya riski mutane a kasashen Afirka cikin sabuwar tsadar rayuwar da ke wakana a kasashen duniya musamman biyo bayan fara yakin Rasha da Ukraine da ke haifar da radadi mai zafi ga magidanta a sassa dabam-dabam na duniya....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.