Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
October 07, 2022Darasin Rayuwa kan rashin tsaro a NajeriyaShirin ya duba yadda biyan kudin fansa ke mayar da mutane talakawa a Najeriya....more10minPlay
October 06, 2022Dandalin Matasa 06.10.22Shirin ya yi nazari a kan halin da matasan Najeriya ke ciki bayan shekaru 62 da samun 'yancin kan kasar....more10minPlay
September 30, 2022Darasin Rayuwa 30.09.2022Shirin na wannan makon ya haska mana rayuwar macen da ta dauki juna biyu a karon farko da watakila jama'a kan kawar da hankali a kai....more10minPlay
September 29, 2022Dandalin Matasa 29.09.2022Shirin ya duba rayuwar matasa a daidai lokacin da aka fara gangamin yakin neman zaben 2023 a Najeriya....more10minPlay
September 23, 2022Darasin Rayuwa: 21.09.2022Iftila'in Ambaliyar ruwa ta jefa mutane da dama cikin mawuyacin hali. Shirin Darasin rayuwa ya duba halin da wasu mutanen da ambaliyar ta shafa da kuma taimakon da aka yi musu....more10minPlay
September 22, 2022Dandalin Matasa: 22.09.2022Shirin na wannan lokaci, ya tattauna ne da wasu mataasa da suka kawo ziyara Turai. Ko ya ziyarar ta kaya?...more10minPlay
September 16, 2022Darasin Rayuwa: 13.09.2022Mata da maza kan fuskanci yaudara daga masoyansu, abin da ke janyo matsala ga wasunsu. Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari kan wadannan matsaloli....more10minPlay
September 01, 2022Dandalin Matasa 01.09.2022Shirin ya duba yadda za a farfado da ilimin matasan jihar Tillabery ta Jamhuriyar Nijar, da zummar dauke musu hankalin shiga kungiyoyin 'yan ta'adda....more10minPlay
August 26, 2022Darasin Rayuwa 26.08.2022Ko kyautar da samari kan yi wa 'yan mata na da tasiri a soyayya? Ga karin bayani a shirin Darasin Rayuwa....more10minPlay
August 04, 2022Wa ke iya zama aboki na gaskiya?Abotar gaske ita ce wanda za ta ba ka cikakken goyon baya, ta sa ka nishadi ha da kiranka da tattausar murya da yanayi na rashin nuna wariyar launin fata ko iko. me kuka fi sani game da abokantaka? Ku saurari shirin...more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.