Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
April 14, 2023Darasin Rayuwa 13.04.2023Jinkiri a zirga-zirgar sufurin jiragen sama a Najeriya ya gawurtar da har ta kai fasinjoji na kwashe tsowon lokaci suna jiran jirgin ba tare da kwakwarar hujja ba....more10minPlay
March 29, 2023Himma dai Matasa: Matashi mai kera keken guraguYadda wani matashi mai bukata ta musanman ya raja'a a koyar da guragu fasahar kere-keren ababen hawa domin rage musu wahalhalun sufuri....more3minPlay
March 22, 2023Dandalin Matasa: Fadakar da matasa muhinmancin zaman lafiyaShirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan yadda matasa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ke fadakar da junansu batutuwan da suka shafi ilimin zamantakewar kasa da kishin kasa da kuma da'a, domin magance zama doya da manja da ake fuskanta tsakanin mabanbanta kabilu ko mabiya addinai....more10minPlay
March 10, 2023Darasin jinkirin jiragen sama a NajeriyaDuk da kirarin da ake yi cewa ''jirgi ba ya jiran dan kowa'', a yanzu a Najeriya jama'a ke jiran jiragen ba tare da sun zo a kan lokaci ba. kuma jinkirin jiragen sama na haifar da tarnaki ga harkokin kasuwanci da zamantakewa....more10minPlay
March 09, 2023Dandalin Matasa: Amfani da barkwanci wajen isar da sakoA kasashen Yuganda da Ruwanda matasa na amfani da barkwanci wajen isar da sako....more10minPlay
February 23, 2023Dandalin Matasa: Fadikar da matasa a Najeriya saboda zabeShirin Dandalin Matasa ya duba yadda ake fadikar da matasa kan zaman lafiya saboda zaben da za a yi....more10minPlay
February 17, 2023Darasin da ke tattare da rikicin kudi NairaA kokarin gwamnatin Najeriya na dakatar da amfani da tsofaffin kudi a tsakiyar gangamin yakin zaben 2023, shirin Darasin Rayuwa ya dubi yadda matakin ke shafar magidanta da kasuwanci har ma da zamantakewar al'umma....more10minPlay
February 16, 2023Dandalin Matasa: 16.02.2023Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan yadda 'yan siyasa ke amfani da matasa wajen yin bangar siyasa da sara suka. Shirin ya yi wannan nazarin ne ganin yadda babban zaben kasar ke kara karatowa....more10minPlay
January 12, 2023Dandalin MatasaShirin ya duba batun tsaro lokaci muhawara da matasa a Najeriya...more10minPlay
December 29, 2022Dandalin Matasa:Najeriya matasa da zabeA Najeriya matasa da dama na fatan samun sauyi a zaben shekara ta 2023 domin samun guraben ayyukan yi, daf da lokacin da ake shirin zabubuka a kasar....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.