Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
August 17, 2023Intanet ya zama makamin killace wakokin matasaMawaka masu tasowa na auna mizanin fikirarsu da kuma isar da sako harma da samun bayanai daga dandazon masoya ta tkafar You Tube. Ko 'yan nanaye na cin moriyar damarmalin dake tattare da wannan fasaha?...more10minPlay
August 10, 2023Dandalin Matasa: Auratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi WuffAuratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi Wuff...more11minPlay
July 06, 2023Dandalin Matasa: 06.07.2023Ko kun san sabon taken kasa da aka yi a Jamhuriyar Nijar da ma yadda matasan kasar ke kallonsa? Shirin Dandalin Matasa yaa mayar da hankali a kai....more10minPlay
June 30, 2023Darasin Rayuwa: 28.06.2023Wanne darasi wadanda suka saba yin layya suka koya a bana, sakamakon tsadar raguna da kkarancin kudi? Shirin Darasin Rayuwa....more10minPlay
June 22, 2023Yunkuri na gyara dabi’un matasaShirin Dandalin Matasa ya duba matakin jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya na fara wani yunkuri na gayara dabi’un matasa....more10minPlay
June 15, 2023Dandalin Matasa: 15.06.2023Shirin ya yi nazari kan muhimmancin ranar 12 ga watan Yuni, ga matasan Najeriya da ma kasar baki daya....more10minPlay
June 09, 2023Darasin Rayuwa 07.06.2023Shin Wani rin darasi za a iya koya daga irin zamantakewa da cudanya da ake yi da miliyoyin mutane da ake haduwa da su a yayin gudanar da aikin Hajji?...more10minPlay
May 25, 2023Dandalin MatasaA Najeriya, matasan da suka shiga harkokin zabe sun karu idan aka kwatanta da shekarun baya. Amma wasu me ya hana su taka rawar gani a fada a bana?...more10minPlay
May 19, 2023Darasin Rayuwa: 17.05.2023Shirin ya yi nazari kan matakin gyara ga dabi'un dalibai da jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchin Najeriya ta dauka....more10minPlay
May 11, 2023Dandalin Matasa 11.05.2023a birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar, matasan da suka goge wajen taka leda na kwadayin rungumar buga kwallon kafa a matsayin sana'a a kasashen waje....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.