Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
November 02, 2023Dandalin Matasa: 02.11.2023Shirin ya duba yadda matasan Ghana ke fadi tashi wajen mallamar wayar hannu ta iPhone, amma ba don binciken kimiyya da fasaha ba. Ko mene ne dalili?...more11minPlay
October 26, 2023Dandalin Matasa: Matasa da kangin talauci'Yan Najeriya akalla miliyan 71 na fama da matsanancin talauci a cewar bayanan World Poverty Clock ma'aunin talauci a duniya. Wai ma waye talaka? Mene ne kuma talauci?...more10minPlay
October 19, 2023Dandalin Matasa: 19.10.2023Shirin ya yi nazari kan batun yaki da talauci a tsakanin matasa, ta hanyar amfani da kafar Internet....more10minPlay
October 12, 2023Dandalin Matasa: 12.10.2023Shirin ya ya da zango a Jamhuriyar Nijar don duba halin da matasa suka samu kansu a ciki a fannoni daban daban bayan da sojoji suka kawo karshen mulkin Mohamed Bazoum na farar hula...more10minPlay
September 28, 2023Dandalin Matasa: 28.09.2023Ko matasan Najeriya ka iya kawo sauyi a fagen siyassar kasar, bayan da aka ji su tsit tun da aka kafa sabuwar gwamnati? Ko kuma dai suna awani yunkuri? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari a kai....more10minPlay
September 22, 2023Darasin Rayuwa 20.09.2023Yadda mata bakar fata ke rayuwa ne a kasashen Larabawa musamman ma kasar Saudiyya....more10minPlay
September 21, 2023Dandalin Matasa: 21.09.2023Ko yaya rayuwar 'yan gudun hijira ke gudana musamman ta fannin ilimi? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari kan batun ilimi ga 'yan gudun hijirar a Kamaru....more10minPlay
September 15, 2023Darasin Rayuwa: (06.09.2023)Shin kun taba tsintar kanku cikin bukata da 'yan uwa suka gaza taimaka muku, ko kuwa ku ne kuka gaza bayar da tallafi? Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari kan wannan batu....more10minPlay
September 14, 2023Dandalin Matasa: (14.09.2023)Shirin ya yi nazari kan yadda wani matashi ke taimakon 'yan uwansa matasa samun damarmaki da suka hadar da ayyuka ta kafar Internet....more11minPlay
September 07, 2023Dandalin Matasa 07.09.2023Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan gajiyar da matasan Najeriya suka ci ko akasin haka a kwanaki 100 na sabuwar gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.