Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
February 08, 2024Dandalin Matasa: 08.02.2024Matasa da yanayin halin matsin tattalin arziki a Afirka...more10minPlay
February 02, 2024Dandalin Matasa 02.02.2024Shirin ya duba tasirin matakin raba da gari da ECOWAS da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso suka dauka kan matasan yankin yammayin Afirka, musamman a fannin kasuwanci da ilimi da cudanyar kasa da kasa...more10minPlay
January 25, 2024Shirin Dandalin MatasaShirin ya duba kokarin matasa na samun matsayi a cikin gwamnati a kasashensu...more10minPlay
January 11, 2024Dandalin Matasa 11.01.2024Yawan kasancewar matasan Afirka a kafofin sada zumunta na haifar da kiyayya da rashin fahimta da cin zarafi tare da tunzurawa ga tashin hankali a wasu lokutan. Amma ta ya ya za a magance wadannan halayen da ke addabar dandamalin digital da biliyoyin mutane ke amfani da su yau da kullum?...more10minPlay
January 04, 2024Dandalin Matasa 04.01.2024Shirin ya mayar da hankali kan yadda matasa da yawa suka rungumi sana'ar waka musamman wakokin soyayya da ke cin zamani domin baje baiwar da Allah ya yi musu da samun kudin shiga....more10minPlay
December 28, 2023Dandalin Matasa 28.12.2023Shiri ne da ya kunshi kokarin tashar DW na fadakar da jama'a kan matsalolin sauyin yanayi a kasashen Afirka musamman yadda suke haddasa rikici a tsakanin manoma da makiyaya musamman a arewacin Najeriya....more10minPlay
December 21, 2023Dandalin Matasa: 21.12.2023Shirin na wannan lokaci y agarzaya kasar Kamaru ne, inda ya tattauna da wata fitacciyar masaniyar kimiyyar harhada magunguna....more10minPlay
December 14, 2023Dandalin Matasa: 14.12.2023Matasa da dama sun samu mukamai a wasu jihohin Najeriya musamman na Arewa, sai dai yawancin gwamnatocin jihohin na fuskantar shari'a a kotunan sauraron kararrakin zabe. Ina makomar wadannan matasa idan shari'ar ta sauke gwamnonin da suka nada su? Shirin Dandalin Matasa ya tattauna wadannan batutuwa....more10minPlay
November 16, 2023Dandalin Matasa: 16.11.2023Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan yadda matasa da dalibai ke shiga harkar hakar ma#adinai a jihar Plateau da ke Najeriya....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.