Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
July 29, 2022Darasin Rayuwa 29.07.2022Shirin ya duba darasin da daliban da ke karatu a wasu kasashen Turai suka koya musamman ma Jamus la'akari da irin salon koyar da karatu na jami'o'in Afirka irinsu Najeriya da Nijar....more10minPlay
July 21, 2022Dandalin Matasa: 21.07.2022Wanne tasiri rashin tafiyar shekarar karatu yadda ya kamata a jami'o'in Nijar ka iya haifarwa ga rayuwar matasan kasar? Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan wannan muhawara....more10minPlay
July 15, 2022Dandalin Matasa: 14.07.2022Matsalar rashin aikin yi a Najeriya, ta jefa matasa da dama cikin neman abun da za su dogara da kansu. Sai dai matasan kan jefa rayuwarsu cikin hadari ta hanyar yin wasu sana'o'i, kamar hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba. Shirin Dandalin Matasa na wannan makon....more10minPlay
July 01, 2022Darasin Rayuwa 01.07.2022A yayin da kakar zaben Najeriya ke kara karatowa, shirin na wannan makon ya dubi irin darasin rayuwar da bangar siyasa ke haifar wa 'yan siyasa da kuma matasan da ake tura wa su yi wannan dabi'a da ke sanadin asarar rayukan jama'a tare da kuma haddasa tashin hankali....more10minPlay
June 10, 2022Dandalin Matasa: 09.06.22 - MP3-StereoRawar matasa a kungiyoyi masu zaman kansu. Wannan batu ne shirin Dandalin Matasa na wannan makon ya yi nazari a kansa....more11minPlay
June 10, 2022Shirin Darasin Rayuwa kan faduwa a zabe a NajeriyaA yayin da manyan jam'iyyun Najeriya suka kammala zabukan tantance gwani da ya samar da 'yan takara da za su fafata a zaben gama-gari na kasar na badi, 'yan takara da suka sha kaye a zaben na ci gaba da rayuwa cikin damuwa....more10minPlay
June 03, 2022Darasin Rayuwa: 01.06.2022Shin ko kun san dalilin da ya sanya mata ba sa zuwa ko ina, idan suka fito takara a Najeriya? Shirin Darasin Rayuwa....more10minPlay
June 02, 2022Dandalin Matasa: 02.06.2022Kalubale da kuma illar sha da ma tu'ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya a tsakanin matasa....more10minPlay
May 20, 2022Darasin Rayuwa 21.05.2022Shirin ya duba irin nadamar da ke tattare da fataucin miyagun kwayoyi a cikin al'umma....more14minPlay
May 19, 2022Dandalin Matasa 19.05.2022Shirin ya duba matsalolin da karatun jami'a ke fuskanta a Jamhuriyar Nijar musamman a jami'ar Damagaram mai dalibai sama da 12,000....more11minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.