Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
December 17, 2021Darasin Rayuwa: 18.12.2021Sabon nau'in annobar corona omicron, ya shiga kasashe da dama na duniya, inda ya haifar da tarin kalubale. Shin ko kun san irin tasirin da wannan sabon nau'i ke yi? Shirin Darasin Rayuwa....more13minPlay
December 08, 2021Himma dai Matasa: 0812.2021Sannu a hankali, ana samun karuwar matasa da ke tashi tsaye domin neman abin dogaro da kansu a kasashen nahiyar Afirka. Shirin Himma dai Matasa....more11minPlay
December 02, 2021Dandalin MatasaShirin ya duba yadda aringizon shekaru a tsakanin tsofaffin ma’aikatan gwamnati ke tauye wa matasa samun gurbin aikin yi a Najeriya....more10minPlay
December 01, 2021Himma dai Matasa: 01.12.2021Matasan Afirka na yin sana'o'i domin su dogara da kansu. A kan dai alakanta hakan da wahalhalun samun aiki a gwamnatoci da kamfanoni. Ga wasu matasan daga Najeriya da kuma irin sana'o'in da suke yi....more11minPlay
November 25, 2021Dandalin Matasa(25-11-21): Matasa da kafofin sada zumuntaShirin Dandalin matasa na mako ya duba Alkalumman da ke na nuni da cewa fiye da kashi 40 cikin 100 na al’ummar duniya na amfani da kafofin sada zumunta na duniya, a don haka da dama a duniya suka shahara saboda irin baja kolin fasahohinsun da suke yi....more10minPlay
November 24, 2021Himma dai Matasa: 13.10.2021Matasa Afirka sun amsa kiran da aka jima ana yi musu, inda a yanzu suke tashi tsaye domin kirkirowa ko kuma yin sana'o'in dogaro da kai....more10minPlay
November 11, 2021Dandalin Matasa: 11.11.2021Karancin wuraren shakatawa a jihar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar, ya sanya matasan yankin kokawa. Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
November 10, 2021HdM: Matashiya mai kujeru da tayoyin motaWata matashiya a jihar Kaduna da ke Najeriya, na amfani da tsofaffin tayoyin motoci da babura wajen yin kujeru na zamani....more3minPlay
November 10, 2021Himma dai Matasa: 10.12.11.2021A yayin da samun aikin yi bayan kammala karatu ya kasance abu mai wahala, matasan Afirka sun farga inda da yawansu kan tashi tsaye domin kama sana'o'in da za su dogara da kansu....more10minPlay
November 04, 2021Dandalin Matasa 04.11.2021Shirin wannan makon shirin ya duba tasirin yunkurin wasu matasa a Nijar na gangamin fadakar da al'umma muhimmancin amfani da shafukan sada zumunta wajen yada akidar zaman lafiya....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.