Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
September 08, 2021HdM: Matashiya mai yin kayan adon dakiA Jamhuriyar Nijar wata matashiya mai suna Roukayyatou Karimou Moumouni da ta kammala karatunta a fannin aikin likita, ta rungumi sana'ar sarrafa kwalaye da takardu zuwa kayan adon daki ko ofisoshi....more3minPlay
September 08, 2021Himma dai Matasa: 08.09.2021A cikin shirin kamar yadda muka saba, mun zakulo muku matasa a Jamhuriyar Nijar da makwabciyarta Najeriya da suka tashi tsaye domin neman abin dogaro da kansu....more10minPlay
September 02, 2021Shirin Dandalin Matasa(26-08-21)A 'yan watannin garkuwa da dalibai a makarantu na ci gaba da karuwa a sassa daban-daban na arewacin Najeriya, lamarin da ke jefa karatu da rayuwar matasa cikin tsaka mai wuya. Shin wane irin abu daliban da ake garkuwa da su ke gani a hannun ‘yan bindiga? Ya dace a biya kudin fansa don ceto daliban? Batun da shirin Dandalin Matasa ya duba ke'nan....more10minPlay
August 26, 2021Dandalin Matasa: 26.08.21Garkuwa da mutane don neman kudin fansa na tasiri ga rayuwar matasa da iliminsu, baya ga jefa su cikin tsaka mai wuya....more10minPlay
August 25, 2021Himma dai Matasa: Matashi mai burodiWani matashi a jihar Kaduna da ke Najeriya, ya yi watsi da aikin gwamnati da kuma banki bayan ya kammala hidimar kasa tare da rungumi sana'ar sayar da burodi a kan babur....more3minPlay
August 19, 2021Dandalin Matasa: 19.08.2021Matasa kan fuskanci tarin kalubale a rayuwa, musamman a Afirka. Kama daga matsalar rashin tsaro da rashin aikin yi, har ma ga sauyi ko kuma dumamar yanayi. Shirin Dandalin Matasa...more10minPlay
August 18, 2021Himma dai Matasa: 18.08.2021Ku saurari shirinmu da ke zaburar da matasan Afirka doamin su tashi su nemi abin dogaro da kanus, ta hanyar zakulo wasau da tuni suka yi nisa a neman na kan nasu mu tattauna da su....more10minPlay
August 12, 2021Dandalin Matasa 12.08.2021Shirin na wannan makon ya zo daidai da ranar matasa ta duniya da Majalisar Dinkin Duniya ke warewa a duk shekara, inda a bana ta mayar da hankali a kan hikimar matasa....more10minPlay
August 11, 2021HdM: Matashiya mai sana'ar ShawarmaAisha Abubakar Na Abba Matashiya ce da ta kama sana'ar yin kayan kwalam da makulashe na zamani irin su Shawarma da Pizza da sauransu da dama tun bayan kammala karatun ta na jami'a....more10minPlay
August 06, 2021Darasin RayuwaAuren zumunci ko auren dangi idan ya yi kyau ya fi komai dadi, amma idan aka sami akasi zumunci kan shiga cikin wani hali. A saurari karin bayani a cikin wannan shirin na darasin rayuwa....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.