Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
June 30, 2021HdM: Matashi mai na'urar sanyaya dakin kajiWani matashi a jihar Sakkwato Aminu Shehu ya kirkiri na'urar sanyaya gidan kaji da kuma dakuna, a kokarin samar da saukin tsananin zafin da ake yi a jihar, abin da ke haifar da tarin matsaloli ga masu kiwon kajin....more3minPlay
June 30, 2021Himma dai Matasa: 30.06.2021Matasan Afirka na taka rawa wajen samar da ayyukan yi, ta hanyar rungumar sana'o'in dogaro da kai. Su kan dai koyar tare da daukar 'yan uwansu matasa sana'ar da suke yi....more11minPlay
June 24, 2021Dandalin Matasa: 24+25.06.21Shirin ya duba kokarin gwamnatin Najeriya na samar da ayyuka ga matasa da yaki da talauci a kasar...more10minPlay
June 18, 2021Darasin Rayuwa: 19.06.2021Yawaitar mace-macen aure, na janyowa mata shiga rayuwar kunci wato rayuwar zawarci. Shin wanne irin hali mata zawarawa ke tsintar kansu a ciki?...more14minPlay
June 17, 2021Askin zamani na tashe a KanoAskin na daga cikin sana'o'in da suke samun kwarjini ga matasan jihar Kano. Suna hayar wuraren da suke askin masu daraja da kawata su da kujeru da kayan kallo, ga sautin da ke jawo hankalin matasa masu son aski. Saurari shirin...more10minPlay
June 17, 2021Huzaifiyya na amfani da zanen zamaniWani matashi a jihar Bauchi da ke Najeriya ya rungumi sana'ar zane na zamani da ya kan zana hoton mutane wanda ake kira da digital drawing, kuma a cewarsa sana'ar ta masa riga da wando har ma da hula...more3minPlay
June 10, 2021Dandalin Matasa: 10.06.2021Tasirin shafukan sada zumunta tsaknin matasa a Najeriya. Wacce irin rawa wadannan shafuka suke takawa?...more10minPlay
June 09, 2021Kaduna: Matashi mai yi wa itatuwa aureA kokarin san a samarwa kansa aikinyi, wani matashi a jihar Kaduna da ya koyi yadda ake yin auren itatuwan kayan marmari daga na gargajiya zuwa na zamani....more3minPlay
June 09, 2021Himma dai Matasa: 09.06.2021Shirin na waannan lokaci dai baki dayansa ya yasar da zango ne a jihohin Adamawa da Kaduna da kuma Katsina duk a Tarayyar Najeriya, inda ya tattauna da matasan da ke dogaro da kansu....more10minPlay
June 04, 2021Darasin Rayuwa: 05.06.2021Shirin ya yi nazari kan bautar kasa ko kuma tsarin yi wa kasa hidima da aka fi sani da NYSC a Najeriya ko Service Civique a Jamhuriyar Nijar. Gwamnatoci dai kan yi amfani da shirin wajen raya kasashensu, ta hanyar tura daliban da suka kammala karatunsu na jami'a zuwa yankuna da dama, domin ba su damar kware wa kan abin da suka karanta....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.