Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
June 03, 2021Dandalin Matasa kan sabon nau'in kudi na crypto shigen BitcoinKudin Crypto musamman ma Bitcoin na ci gaban da haifar da jita-jita da yawa musamman a tsakanin matasa wadanda ba su gama fahimtarsa ba, duk da cewa wasu na daukar shi a matsayin rigar zamani wacce ya kamata a sata a huta....more10minPlay
June 02, 2021Shirin Himma dai Matsa: 02.06.2021Shirin na wannan lokaci ya leka jihar Kaduna a Tarayyar Najeriya da kuma jihar Dosso a Jamhuriyar Nijar da kuma Yamai fadar gwamnatin ta Nijar, domin zakulo muku matasa masu neman na kansu....more10minPlay
May 28, 2021Darasin Rayuwa: 29.05.2021Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan yanayin da likitoci ke tsinci kansu a lokutan da suke aikin ceto rayuwar al'umma....more14minPlay
May 27, 2021Dandalin Matsa: 27.05.2021Tasiri da kuma rawar da yin hidimar kasa bayan kammala jami'a a Najeriya ke takawa a rayuwar matasa....more10minPlay
May 26, 2021Himma dai Matsa: Matshi mai yin gugguru.Wani matashi a jihar Kaduna mai suna Isa Musa da ya samu horo daga wani kwararre a kan yadda ake yin sana'ar gugguro, ya rikide ya zamo kwararren mai yinguggurun a zamanance....more3minPlay
May 20, 2021Shirin Dandalin MatasaA watannin Afrilu da Mayun kowace shekara, matasa da yara masoya karatun litattafai na samun kwanaki biyu na musamman dan bukukuwan da ke fadakar da jama’a dangane da mahimmancin karatu....more10minPlay
May 19, 2021Himma dai Matasa: Matashi mai zana injinaShi dai wannan matashi na ya ce ya koyi zane tun yana makaranta, inda daga bisani ya ce ya fadada bincike har ya bunkasa zane-zanen nasa....more3minPlay
May 19, 2021Himma dai Matasa: 19.05.2021Baya ga kananan sana'o'i da matasa ke runguma sannu a hankali a kasashen nahiyar Afirka, matasan kan rungumi noma na duke tsohon ciniki....more10minPlay
May 12, 2021Matashiya mai yin dinki a AdamawaMatashiyar da ta rungumi sana'ar dinkin kayan kawa bayan ta kammala karatunta na digiri a Najeriya....more3minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.