Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
May 06, 2021Dandalin Matasa: 06.05.2021A kasashen Afirka, matasa na ci gaba da muhawara kan sabuwar hanyar nan ta boyayyun kudi ko kuma sulalla, wato Cryptocurrency danginsu Bitcoin da makamantansu....more11minPlay
May 05, 2021Himma dai Matasa: 05.05.2021Malam Bahaushe kan ce "himma ba ta ga rago." Matasa a nahiyar Afirka sun tashi tsaye domin karbar wannan magana ta Malam Bahaushe da hannun biyu, inda suke tashi domin kama sana'o'in da za su dogara da kansu....more10minPlay
May 05, 2021HdM: Matashi mai kira ta zamani a NijarWani matashi mai suna Abdou da a baya ya kasance dan ci-rani a kasar Libiya ya koyi aikin kira a zamanance, inda ya koma gida Jamhuriyar Nijar yake wannan sana'a....more3minPlay
April 23, 2021Darasin Rayuwa: Ibada cikin matsin tattalin arzikiShin kuna cikin wadanda ke zullumin abincin buda baki saboda rashin kudi ko kuwa kuna cikin wadanda ke kallon irin wannan matsala a wurin makwabta?...more14minPlay
April 22, 2021Dandalin Matasa 22.04.2021Shirin ya duba bukatun matasa ga sabon shugaban kasar Nijar musamman a fannin ilimi da samar da ayyukan yi....more10minPlay
April 08, 2021Dandalin Matasa: 08.04.2021Shirin zai yi nasari kan rayuwar matasa a garin Asamaka da ke iyaka tsakanin Nijar da Aljeriya, inda su ke sana'o'i domin dogaro da kai....more10minPlay
April 07, 2021Himma dai Matasa: 07.04.2021Matasa a nahiyar Afirka na fuskantar matsalar rashin aikin yi. Hakan ce ta asanya a yanzu haka matasan ke tashi tsaye domin neman na kansu ta hanyar kama kanana da matsakaitan sana'o'i....more10minPlay
April 02, 2021Darasin Rayuwa: 03.04.2021Shaye-shayen miyagun kwayoyi, wani abu ne da ya yi katutu tare da mummunan tasiri musamman ga rayuwar matasa a nahiyar Afirka. Koya matasan da suka tsinci kansu cikin wannan mummunar dabi'a ke ji? Shirin Darsin Rayuwa....more14minPlay
April 01, 2021Dandalin Matasa: Tasirin wasannin motsa jiki ga matasaShirin Dandalin Matasa(01-04-21) ya duba yadda matasa ke rungumar wasannin motsa jiki a Najeriya tare da amfanin da damar domin samun horo don rage yawan gararranbar matasan marasa aiki a kan tittuna....more10minPlay
March 31, 2021HdM: Matashi ya kera injin yin abincin kajiA kokarinsa na samarwa kansa aikinyi, wani matashin Kaduna mai baiwar kirkire-kirkiren fasahar zamani, ya kirkiro wani injin nika abincin kaji da sauran dabbobin da ake kiwo a gida....more3minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.