Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
February 25, 2021Dandalin Matasa: 25.02.2021Matsalar rashin aikin yi ta jefa matasa cikin mumunan hali a tarayyar Najeriya, inda wannan yanayi ya sa wasu matasa 24 kwashe fiye da watani bakwai a gidan yari bayan sun ba da cin hanci don daukar su aikin dan sanda....more10minPlay
February 24, 2021Himma dai Matasa: 24.02.2021Kiddiga ta nunar da cewa kaso 77 na al'ummar Afirka matasa ne masu jini a jika. Da dama dai daga wadannan matsa, na yin yunkurin samun sana'o'in da za su rinka yi domin su dogara da kansu....more10minPlay
February 24, 2021HdM: Matashi mai sana'ar jari bolaWani matashi a jihar Katsina da ke Najeriya, ya kama sana'ar sayar da karafuna da aka fi sani da jari bola domin dogaro da kansa. Matashin dai ya bunkasa sana'ar, inda ya yi karatu a jami'ar Umaru Musa 'Yar'adua da ita....more3minPlay
February 11, 2021Dandalin Matasa: 11.02.2021Shin ko ya matasa ke gudanar da bikin ranar masoya ta duniya da ma yadda soyayyar take a halin yanzu? Ga wasu daga cikin matasan da shirin ya tattauna da su a Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
February 10, 2021Himma dai Matasa: 10.02.2021Sana'o'in hannu ko kuma fasahar kirkire-kirkire, na zaman abubuwan da matasa a nahiyar Afirka sannu a hankali ke runguma hannu biyu, da nufin zama masu dogaro da kansu....more10minPlay
February 09, 2021Himma dai Matasa: Matashiya mai saka komaWata matashiya mai suna Hadiza Auwal ta rugumi sana'ar saka abun kama kifi da ake fi sani da koma, wanda ba kasafai ake samun mata da yin wannan sana'ar ba....more3minPlay
February 04, 2021Dandalin Matasa: 04.02.2021Matasa a kasar Guinea na bayyana tawayensu ga wasu al'adun gargajiya. Wasu daga cikim matasan dai, na cewa tsofaffin al'adun suna da illa ga rayuwarsu ta zamani....more11minPlay
February 03, 2021Himma dai Matasa: Mai sayar da kaya ta internetMatashin da ya rungumi sana'ar saye da sayar da kayan sawa na Afirka ta kafafen sada zumunta na zamani, domin dogaro da kansa....more3minPlay
February 03, 2021Himma dai Matasa: 03.02.2021Sannu a hankali, matasa a nahiyar Afirka na zabura domin ganin sun cire wa kansu kitse a wuta, ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai ba kama hannun yaro....more10minPlay
January 29, 2021Darasin Rayuwa: 30.01.2021Shirin ya duba halin da rayuwar jama'a suka kasance a yayin da Najeriya ta rufe iyakokinta da wasu kasashen nahiyar Afirka musamman iyakokinta na kan tudu....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.