Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
January 06, 2021Himma dai Matasa: 06.01.2021Yadda wasu matasa a jihohin Kaduna da Katsina da ke yankin Arewa maso Yammacin Tarayyar Najeriya, suka rungumi sana'o'in dogaro da kansu maimakon jiran aikin gwamnati ko na kamfani....more10minPlay
January 06, 2021Himma dai Matasa: Mai sana'ar kayan makulasheWata matashiya a jihar Sakkwato da ke Najeriya, ta rungumi sana'ar yin kayan kwalam da makulashe domin rufa wa kanta asiri....more3minPlay
December 31, 2020Gudumawar Matasa a zaben GhanaMatasa sun shiga an dama da su a manyan zabukan 2020 da aka gudanar a kasar Ghana, inda suka kansance a sahun gaba wajen kada kuri'a da gangami a cikin jam'iyyun siyasa. Dandalin Matasa ya duba wannan batun....more10minPlay
December 30, 2020Himma dai MatasaSannu a hankali Matasan Nahiyar Afirka na yunkurawa don debewa kansu takaici domin kuwa a yanzu sun tashi tsaye wajen koyo da ma koyar da sana'o'in hannu kamar kere-kere don dogaro da kai....more10minPlay
December 30, 2020Kabir Mahaushe MC ya yi fice a KatsinaWani Matashi daya kammala karatun jami'a ya kama sana'ar gabatarwa a wuraren walimar biki da taron bikin zagayowar ranar haihuwa da taron walimar suna da dai sauran su....more3minPlay
December 24, 2020Matasa da zabe a Nijar da abin da suke jiraA Nijar matasa da dama wannan shin ne karo na farko da suka yi zabe a rayuwar su. Yaya suka ji da zaben da abin da suke jira daga wadanda suka zaba wannan shi ne batun da shirin Dandalin Masata ya duba....more10minPlay
December 23, 2020Himma dai Matasa: 23.12.2020Sana'o'in hannu musamman ga matasa, abubuwa ne da sannu a hankali suke karbuwa a nahiyar Afirka, domin kuwa a yanzu matasan wannan nahiya sun tashi tsaye wajen koyo da ma koyar da sana'o'in dogaro da kai....more10minPlay
December 23, 2020Matashin da ya kera Keke-Napep a BauchiWani matashi a garin Gumau da ke cikin karamar hukumar Toro a jihar Bauchi, ya samu nasarar kera Keke-Napep mai amfani da hasken rana....more10minPlay
December 17, 2020Shirin Dandalin Matasa: 17.12.2020Ko kun san cewa a bana a Jamhuriyar Nijar, matasa da dama sun fito tare da tsayawa takara a matakai dabam-dabam ciki har da takarar shugabancin kasar? Ku saurari Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
December 10, 2020Gudumawar matasa a zaben NijarShirin Dandalin Matasa ya duba irin gudumawar da matasa ke bayar wa ga manyan zabukan Jamhuriyar Nijar kama daga na shugaban kasa har zuwa ga na 'yan majalisa da kananan hukumomi....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.