Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
December 04, 2020Darasin Rayuwa: 05.12.2020Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan yadda annobar cutar coronavirus ta shafi yanayin aure musamman a kaasar Hausa. Ya abin ya kasance a arewacin Najeriya?...more13minPlay
December 03, 2020Dandalin Matasa:Masu kwacen wayoyiShirin Dandalin Matasa ya duba matsalar masu kwacen wayoyi a hannun jama'a musamman a cikin a dai-daita sahu. Ya girman matsalar take ga rayuwar al'umma?...more11minPlay
December 02, 2020Himma dai Matasa: 02.12.2020Shirin Himma dai Matasa na wannan lokaci ya leka Tarayyar Najeriya, inda ya kai ziyara jihohin Kano da Kaduna da kuma Katsina....more10minPlay
December 02, 2020HdM: Matashi mai sana'ar kawata dakiMuhammad Nasir Umar wani matashi ne da bayan kamala karatun sa na boko ya zabi yin sana'ar gyara dakunan amare ta hanyar kawata su da wasu furanni da ake yi da takardu da kwalaye....more3minPlay
November 25, 2020Dandalin Matasa: 26.11.2020Shirin ya yi nazari dangane da matsalar Bleaching a tsakanin matasa maza da mata domin fatarsu tai haske....more10minPlay
November 25, 2020Himma dai Matasa: Matashiya mai kiraWata matashiya a jihar Katsina da ke Najeriya, ta kama sana'ar kira domin dogaro da kai. Matashiyar dai ta ce da sana'ar ta gudunar da hidimar karatunta har ta kammala sakandire kuma tana taimakawa kannenta....more3minPlay
November 25, 2020Himma dai Matasa: 25.11.2020A wannan karon, shirin ya leka Jamhuriyar Nijar da Ghana, domin lalubo matasan da suka mike tsaye suka fara sana'o'in dogaro da kansu....more10minPlay
November 20, 2020Darasin Rayuwa: 21.11.2020Direbobin motocin Bus-Bus da Tasi, sun fuskanci takaitar jigilar fasinja, bayan takaitmusu lokutan aiki, yayin da a wasu kasashen da kuma birane aka hana su yin sana'ar tasu baki daya. Wannan batu Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari a kai....more14minPlay
November 18, 2020Himma dai Matasa: 18.11.2020Matasan nahiyar Afirka na ci gaba da yunkurin neman abin dogaro da kansu ta hanyar yin sana'o'in hannu. Wannan mataki dai na taimaka musu gaya, weajen dogaro da kai ba sai sun jira aikin gwamnati ko na kamfanoni ba....more11minPlay
November 12, 2020Darasin Rayuwa: 14.11.2020Annobar coronavirus ta janyo dimbin asarar ga kamfanonin buga jaridu da mujallu da ma gidajen radiyo masu yawa. Harkokinsu sun tsaya, wasu sun ma rufe gidajen jaridun wasu kuwa sun tafka asara sakamakon rashin samun tallace-tallace kamar yadda aka saba....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.