Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
October 21, 2020Himma dai Matasa: 21.10.2020Shiri ne da ke zakulo matasan Afirka da suka dage domin neman sana'o'in dogaro da kansu. Matasan dai kan tallafawa kansu da ma awasua na kusa da su, baya ga horo da sukan bai wa matasa 'yan uwansu....more11minPlay
October 16, 2020Darasin Rayuwa: 17.10.2020Ko kun san cewa masu gidajen sayar da abinci ma ba a barsu a baya ba, wajen fadawa cikin halin tasku sakamakon barkewar annobar coronavirus? Shirin Darasin Rayuwa....more9minPlay
October 15, 2020Dandalin Matasa: 15.10.2020Ko kun san cewa zanga-zangar neman kawo karshen sashin 'yan sandan yaki da fashi da makami ta SARS da neman tilasta gwamnati fasalta rundun 'yan sanda ta yi tasiri a Najeriya? Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
October 14, 2020HdM: Matashin da ya kera jirgi a NajeriyaA daidai lokacin da rashin ayyukan yi ke jefa wasu matasa cikin kungiyoyin masu gwagwarmaya da makamai, wani matashi mai suna Abubakar Abba ya fara kirkirar wasu na'urori da jirage ke amfani da su....more10minPlay
October 09, 2020Darasin Rayuwa: 10.10.2020Shiri ne da ya yi nazarin halin da al'umma ta tsinci kanta a ciki sakamakon bullar annobar coronavirus da ta mamaye duniya. A wannan mako: Nazari kan yadda kwalli ke hana wasu matan sanya takunkumi a fuskarsu, domin kariya daga annobar coronavirus....more14minPlay
October 07, 2020Himma dai Matasa: 07.10.2020Shirin na wannan lokaci, ya leka Najeriya da makwabciyarta Jamhuriyar Nijar, inda ya zakulo matasan da suka tashi tsaye domin neman abin dogaro da kansu a wadannan kasashe makwabtan juna....more10minPlay
October 06, 2020HdM: Matashiya mai kanikanci a KadunaWata matashiya a jihar Kaduna da ke Tarayyar Najeriya 'yar shekaru 22 da haihuwa, mai suna Sandra Dalladi Bah ta rungumi sana'ar gyaran mota wato kanikanci....more3minPlay
October 01, 2020Dandalin Matasa: 01.10.2020Matasa na zaman kashin bayan ci-gaban ko wacce kasa. A daidai lokacin da Najeriya ke cika shekaru 60 da samun 'yancin kai, shin ko matasanta za su iya rera taken kasar? Akwai batun matsalatr da a kan samu ta fyade ko musayar hotunan da ba su dace ba a tsakanin matasan....more10minPlay
September 30, 2020Himma dai Matasa: 30.09.2020Sannu a hankali matasa a nahiyar Afirka na dawo wa daga rakiyar aikin gwamnati ko na kamfani, inda suke tashi su nemi na kansu, domin samun na sawa a bakin salati da ma taimakawa wasu....more10minPlay
September 16, 2020HdM: Matashiya mai yin cake a KatsinaWata matashiya a jihar Katsina Safiya Lawal Musa da ta kammala karatun jami'a, ta kama sana'ar yin cake a gidan mijinta domin dogaro da kanta. Matashiyar tace tana samun ciniki daga al'umma a jihar....more3minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.