Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
August 26, 2020Himma dai Matasa: 26.08.2020Shiri ne da ke zakulo matasan nahiyar Afirka da suka yanke shawarar tashi tsaye domin su nemi na kansu, maimakon jiran tsammanin aikin gwamnati ko na kamfani....more10minPlay
August 21, 2020Darasin Rayuwa: 22.08.2020Mata iyayen giji. A yayin da aka shiga cikin halin matsin rayuwa, mata da dama kan dauki dawainiyar tafiyar da harkokin yau da kullum cikin gida. Hakan ce ta faru ga wasu yayin dokar kulle domin dakile yaduwar annobar coronavirus a Najeriya....more14minPlay
August 20, 2020Dandalin Matasa: 20.08.2020Ko ta yaya samari kan hadu da 'yan mata hart ma su kulla soyayyar da ta kan iya kai su ga aure? Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari a kai....more10minPlay
August 19, 2020Himma dai Matasa: 19.08.2020Shiri ne dake zakulo matasan nahiyar Afirka da suka tashi tsaye domin neman abin dogaro da kansu, maimakon jiran tsammani kan aikin gwamnati ko kuma na kamfanoni masu zaman kansu....more10minPlay
August 14, 2020Darasin Rayuwa: 15.08.2020Ko wanne hali masu riko da al'adar ciyayya a tsakaninsu a kasar Hausa suka shiga sakamakon annobar coronavirus da ta addabi duniya? Shirin Darasin Rayuwa ya yina nazari a kai....more14minPlay
August 13, 2020Dandalin Matasa: 13.08.2020Shin ko kun san matsaloli ko kuma nasarorin da matasan Jamhuriyar Nijar suka samu kansu ciki, tsawon shekaru 60 da Nijar din ta samu 'yancin kanta daga Turawan mulkin mallakar kasar Faransa?...more10minPlay
August 12, 2020Himma dai MatasaWani matashi a Sokoto ya rungumi sana'ar kera gadaje da kujeru na alfarma domin kawata gidaje da samarwa kansa abin dogaro. Saurari shirin Himma dai Matasa don jin karin bayani....more10minPlay
August 12, 2020Matashi ya kirkiri injin barar gyada da masaraA Najeriya wani matashin da ya kammala karatu ba tare da samun aiki ba ya rungumi sana'ar kere-keren kayayyakin noma da inganta rayuwar jama'a, kana wasu daga cikin nasarorinsa har da kera injinan barar gyada da masara...more3minPlay
August 07, 2020Darasin Rayuwa: 08.08.20Ko kun san cewa baya ga taba fannin kiwon lafiya da annobar COVID-19 ta yi wa al'ummomin duniya cutar ta kuma shafi bangarori da dama na rayuwar yau da kullum? Ba ri mu ji yadda ta shafi rayuwar samari da 'yan mata....more14minPlay
August 06, 2020Dandalin Matasa: 06.07.08.20Shin mazan ko matan wa ya fi jan hankali wurin kwalliya? Za ku ji amsar, idan kuka biyo mu cikin Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.