Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
September 16, 2020Himma dai Matasa: 16.09.2020Yau shirin zai ya da zango ne a jihohin Borno da Sokoto da kuma Kaduna duk a Tarayyar Najeriya, domin jin yadda wasu matasa suka tashi tsaye domin neman na kansu. Za mu ji irin sana'ar da suka runguma....more10minPlay
September 11, 2020Darasin Rayuwa: 12.09.20Mabarata da almajirai suna daga cikin mutanen da annobar cutar corona ta fi yiwa illa, sai dai ba a cika jin duriyarsu ba. Shirin na wannan lokaci ya yi nazari kan yadda ta kasance wa wadannan mabukata a lokacin da ake tsaka da dokar kulle....more14minPlay
September 10, 2020Dandalin Matasa: 10.09.2020Ko kun san cewa matasa da dama a wannan zamanin suna tara gemu ne saboda wani dalili ba na addnin ba? Ku biyo mu cikin Shirin Dandalin Matasa domin jin dalilan matasan wannan zamani na tara gemui....more10minPlay
September 09, 2020Himma dai Matasa: 09.09.2020Shirin na wannan lokaci ya tattauna da wasua matasa daga Tarayyar Najeriya da Jamhuriyar Nijar, inda suka bayyana dalilansu na kama sana'o'i domin su dogara da kanasu....more10minPlay
September 04, 2020Darasin Rayuwa: 05.09.2020Annobar cutar coronavirus da duniya ta tsinci kanta a ciki, ta sanya daukar matakai domin dakile yaduwarta, ciki kuwa har da rufe makarantu da sanya dokar zaman gida. Shin ko ya iyaye suka ji ko kuma suke ji sakamakon hakan?...more14minPlay
September 03, 2020Himma dai Matasa: Mai sana'ar danwakeAisha Ibrahim Matashiya ce Mai shekara 22 a duniya, ta kammala karatunta na diploma a fannin nazarin tattalin arziki da gudanarwa, wato "Economics and Management" da Turancin Ingilishi, ta kama sana'ar danwake....more3minPlay
September 03, 2020Dandalin Matasa: 03.04.202Ko kun san irin rawa matasan Afirka da ke kasashen Turai suke takawa a fannonin karatu da ayyuka a kasashen nahiyar Turan? Ku saurari Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
August 28, 2020Darasin Rayuwa: 29.08.2020Ko dokar kulle domin dakile yaduwar annobar cutar coronavirus ta rutsa da ku a wani waje tare da hana ku zuwa ga iyalanku na tsawon lokaci?...more14minPlay
August 26, 2020HdM: Manhajar Northfilx domin fina-finaiWani matashi mai suna ya kirkiri wata manhaja da mutane kan yi amfani da ita wajen kallon fina-finan da ake yi a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood da ke jihar Kano a Najeriya....more3minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.