Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
November 12, 2020Dandalin Matasa: 12.11.2020Shin ko zanga-zanga na biyan bukatun wadanda suka shirya ta domin yin koke dangane da wata matsala da suke fuskanta? Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
November 11, 2020Himma dai Matasa 11.11.2020Ina matasan Afirka? Wannan shiri dai naku ne, kuma an kirkiro shi ne da zummar karfafa muku gwiwowinku domin tashi ku nemi abin dogaro da kawunanku, ba tare da jiran aikin gwamnati ko na kamfani ba....more10minPlay
November 05, 2020Yajin aikin malamai na illa ga daliban NajeriyaShirin Dandalin Matasa ya duba yadda yajin aikin kungiyar malaman jami'oin Najeriya ta ASUU ya shafi karatun dalibban jami'a biyo bayan shafe tsawon lokaci sun takaddama da gwamnatin tarayyar Najeriya....more10minPlay
November 04, 2020Himma dai Matasa: Matashiyar tela a KadunaBinta Yusuf Mohammed matashiya ce 'yar kimanin shekara 23 a duniya, da ta rungumi sana'ar yin dinkin mata da maza da kuma kananan yara, bayan ta kammala karatunta na digiri....more3minPlay
November 04, 2020Himma dai Matasa: 04.10.2020Ina matasan Afirka? Wannan shiri dai naku ne, kuma an kirkiro shi ne da zummar karfafa muku gwiwowinku domin tashi ku nemi abin dogaro da kawunanku, ba tare da jiran aikin gwamnati ko na kamfani ba....more10minPlay
October 30, 2020Darasin Rayuwa: 31.10.2020Zanga-zangar 'EndSars da ta rikide ta zama tarzoma a Najeriya, ta yi mummunar illa ga harkokin yau da kullum na masu kananan sana'o'i musamman ma a jihohin da aka gudanar da zanga-zangar. Za dai a iya cewa wasu mafarin karayarsu ta fannin tattalin arziki kenan....more14minPlay
October 29, 2020Dandalin Matasa: 29.10.2020Rawar da matasa masu amfani da kafafen sada zumunta na zamani, za su taka a lokacin babban zaben Jamhuriyar Nijar da ma kalubalen yada labaran da za su tayar da hankali....more10minPlay
October 28, 2020Himma dai Matasa: 28.10.2020Shirin ya leka jihohin Adamawa da Kano da kuma Kebbi a Tarayyar Najeriya, inda ya zakulo matasan da suka tashi tsaye suka kama san'o'in dogaro da kai....more10minPlay
October 21, 2020Dandalin Matasa: 22.10.21Shirin ya yi nazari ne kan tasirin shafukan sada zumunta na zamani wajen tunzura matasa, a zanga-zangar da ke ci gaba da gudana a yanzu haka a Tarayyar Najeriya....more10minPlay
October 21, 2020Darasin Rayuwa: 24.10.2020Daya daga cikin bangarrorin da annobar cutar coronavirus da duniya ke fama da ita ta shafa, shi ne bangaren ilimi. Wannan matsala dai ba dalibai kawai ta shafa ba a wasu kasashen nahiyar Afirka, har ma da malamai musamman ma wadanda ke aiki a makarantu masu zaman kansu....more15minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.