Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
August 05, 2020Himma dai Matasa: 05.08.2020Shiri ne da ke zakulo matasa masu sana'o'in dogaro da kai a kasashen Afirka dabam-dabam, da nufin kara musu kwarin gwiwa da kuma zaburar da takwarorinsu da ke zaman jiran samun aikin yi....more10minPlay
July 31, 2020Darasin Rayuwa: 01.08.2020Ko kun san yadda annobar coronavirus ta shafi rayuwar mawaka, duk da gagarumar rawar da suka taka wajen yaki da cutar? Ku saurari Shirin Darasin Rayuwa na wanna makon....more14minPlay
July 29, 2020Dandalin Matasa: 30.07.2020Shin ko kun san matashin nan da wakarsa ke tashe a kasar Hausa wato Hamisu Breaker Dorayi? Shirin Dandalin Matasa na wannan makon ya tattauna da shi da ma wasu mutane a Tarayyar Najeriya da Jamhuriyar Nijar dangane da wakarsa ta Jarumar Mata....more10minPlay
July 29, 2020HdM: Matashi mai yin kira a DamagaramWani matashi Mahaman Sabi'u Sa'idu Alhaji Tahir da ake kira Dan Tubawa dalibi da ke matakin digirin-digirgir a jami'ar Damagaram ya rungumi sana'ar kira....more3minPlay
July 29, 2020Himma dai Matasa: 29.07.2020Ko kun san cewa matasa a Nahiyar Afirka sun fara tashi tsaye domin lalaubo hanyoyin dogaro da kansu maimakon tsayawa jiran aikin gwamnati? Ku biyo mu cikin shirin domin jin kadan daga irin wadannan matasa....more10minPlay
July 24, 2020Darasin Rayuwa: 25.07.2020Ko kun san cewa anoobar coronavirus ta shafi rayuwar mutane da dama ta fannoni masu yawa? Ku biyo mu cikin Shirin Darasin Rayuwa domin jin yadda rayuwar mata masu zaman kansu ta kasance....more14minPlay
July 23, 2020Dandalin Matasa: 23.07.2020Gwamnatin Najeriya ta fito da wani tsari da ta bayyana da na tallafawa matasa domin su samu abin dogaro da kai. Shin ko kun san yadda wannan tsarin da ake kira da N-Power ya ke? Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
July 22, 2020HdM: Matashin da ya kirkiri injin janaretaKarancin hasken wutar lantarki da ake fama da shi a Tarayyar Najeriya, ya sanya wani matashi a jihar Bauci da ke yankin arewa maso Gabashin kasar ya kirkiri injin janareto da ba ya bukatar man fetur....more3minPlay
July 22, 2020Himma dai Matasa: 22.07.2020) - MP3-StereoShiri ne da ke zakule matasan da ke da himma wajen tashi tsaye domin neman abin dogaro da kansu, maimakon jiran gwamnati....more10minPlay
July 17, 2020Darasin Rayuwa: 18.07.2020Shiri ne da ke yin nazari kan halin da muitane suka tsinci kansu a ciaki sakamakon barkewar annobar coronavirus a duniya. Shin wanne hali kuka tsinci kanku sakamakon dokar kulle ko kuma zaman gida domin dakile yaduwar cutar? Zaku ji yadda wasu suka tsinci kansu....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.